Rahotanni sun nuna gwamnan Kaduna, Uba Sani, ya yanke shawarar zaɓar Kirista daga Kudancin Kaduna a matsayin mataimakinsa domin daidaita tikitin APC a 2027.
Rahotanni sun nuna gwamnan Kaduna, Uba Sani, ya yanke shawarar zaɓar Kirista daga Kudancin Kaduna a matsayin mataimakinsa domin daidaita tikitin APC a 2027.
Rundunar 'yan sandan Osun ta ayyana mutum biyar da ake nema ruwa a jallo kan rikicin siyasa, yayin da 'yan takarar AP suka zargi jami'an tsaro da tsangwama.
Kungiyar kamfanonin sadarwan Najeriya ALTONS ta ce kamfanonin sadarwa zasu fara aiwatar da karin harajin 5.5% zuwa 7.5% daga ranar Asabar, 1 ga watan Febrairu, 2020.
Rahotanni sun tabbatar da cewa matasa masu yi ma kasa hidima sun fara samun sabon alawus na naira dubu talatin da uku (N33,000) kamar yadda gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari ta dauki alkawari.
Wata karamar yarinya yar shekara 12 ta tashi bamabamai a cikin wata makarantar Islamiyya a jahar Borno, wanda ya yi sanadiyyar mutuwar kananan yara maza guda uku, tare da raunata wasu mutane hudu.
Mai martaba sarkin Kano, Muhammadu Sanusi na biyu, na fuskantar sabon bincike daga hukumar yaki da rashawar jihar kan sayar da wasu dukiyoyin masarautar, Daily Trust ta tattaro.
Hukumar yaki da rashawa ta EFCC ta haramtawa mutane masu aure shiga sahun masu neman aikin hukumar. Hukumar ta bada wannan sanarwar ne a cikin ka'idojin da mai neman aiki a hukumar zai cike kafin a dube shi.
Shugaba Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin sabon gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma, a fadar shugaban kasa, AsoVilla, Abuja a ranar Juma'a, 31 ga Junairu, 2020.
Gwamnan jihar Ebonyi kuma shugaban kungiyar gwamnonin yankin Kudu maso Gabas ya ce yankin ta kafa hukumar tsaron ta domin kare lafiya da dukiyoyin al'ummar ta. Da ya ke karbar bakoncin babban kwamandan 82 Divison na sojojin Najeri
Wannan jerin an fitar da shi ne bayan da aka yi gwajin kwarewa a turanci ga wadansu tarin mutane na kasashen duniya. A nahiyar Afirka, 'yan Najeriya ne na uku da suka fi iya sarrafa yaren turanci a harshensu kamar yadda rahoton...
Kungiyar 'yan fansho reshen jihar Kaduna ta jinjinawa Gwamna Nasir El-Rufai da ya kara musu karancin fansho a jihar zuwa naira dubu talatin a duk wata. Kungiyar ta ce gwamna El-Rufai ne gwamnan farko da ya sanar da fara biyan...
Labarai
Samu kari