Labarai

Labarai Zafafan Labaran

EFCC ta kama tsohon dan takarar gwamna da ya yi karar ta a kotu
EFCC ta kama tsohon dan takarar gwamna da ya yi karar ta a kotu
daga  Aminu Ibrahim

Sai dai bayan watanni 18 da bayar da shi belin, hukumar ta EFCC ta gaza gurfanar da shi a gaban kotu kan zargin da ta ke masa na samun wasu kudade masu yawa ta haramtattun hanyoyi. Okonkwo ya yi karar hukumar kan tsare shi ba bisa