Rahotanni sun nuna gwamnan Kaduna, Uba Sani, ya yanke shawarar zaɓar Kirista daga Kudancin Kaduna a matsayin mataimakinsa domin daidaita tikitin APC a 2027.
Rahotanni sun nuna gwamnan Kaduna, Uba Sani, ya yanke shawarar zaɓar Kirista daga Kudancin Kaduna a matsayin mataimakinsa domin daidaita tikitin APC a 2027.
'Yan daba sun kai hari cibiyar rabon PVC ta INEC a Osun, sun kwashe fakitoci uku na katunan zaɓe. Rundunar 'yan sanda ta fara bincike domin kamo maharan.
A ranar Lahadi, hukumar yan sandan sun kawar da wani harin Bam da wani da kunar bakin wake ya kai cocin Living Faith Church, aka Winners Chapel dake Unguwar Sabon Tasha, jihar Kaduna.
Yayin turereniyar da ta barke a daidai lokacin da za a fara raba wani 'mai' mai tsarki, mambobin Cocin sun tattake 'yan uwansu marasa karfi da kananun yara da mata, lamarin da ya yi sanadiyyar mutuwar a kalla mutane 20 tare da rau
A cewar wani mai rajin kare hakkin dan Adam mai suna Lemmy Ughegbe, Jastis Halilu ya yi gaggawa ta yadda ya yanke hukunci ba tare da ya saurari sukar farko ba, anda hakan ke bayyana rashin inganci a kan hukuncin kotun. Masu tsaron
Mun kawo maku Kasashe 5 tare da Najeriya da su ka rasa damar zuwa Amurka su tare da kuma duk abin da gwamnatin Trump ta ke nufi da sa Najeriya takunkumin takardun biza.
Har yanzu dai kusan an yi shiru game da wadanda su ka kashe babban Malamin addini a Arewa. Tun a 2014 aka kashe Muhammad Auwal Adam Albanin Zariya.
Ministan sadarwa da tattalin arziki da ya dogara da fasahar zamani, Dr Isa Ali Pantami ya sanar da cewa tabbatar da tsarin Integrated Payroll and Personel Information System (IPPIS) ya sa an bankado ma'aikatan bogi har 6,000 a gwa
Hakan na kunshe ne a cikin wata wasika mai dauke da sa hannun Samuel Y. Obochi, mataimakin rijistara mai kula da yada labarai da aiyuka na musamman. Kazalika, hukumar kwalejin ta dakatar da wani shugaban 'sashe', da ba a bayyana
Hankulan mutane ya tashi a ranar Asabar yayin da suka gano gawar wani jami'in hukumar kula da dokar tuki da Legas (LASTMA), Tope Akinde tana lilo daga karfen allon sanarwa da ke kusa da Salvation Bus stop a unguwar Opebi da ke kar
Kakakin majalisar dokokin jihar Imo, Chiji Collins a ranar Asbar ya bayyana cewa yan majalisar dokokin jihar 26 sun sauya sheka zuwa jam'iyyar All Progressive Congress (APC).
Labarai
Samu kari