Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Kuma dai: Yawan alkalan kotun koli ya sake ragu wa zuwa 13
Breaking
Kuma dai: Yawan alkalan kotun koli ya sake ragu wa zuwa 13
daga  Mudathir Ishaq

Yawan alkalan kotun koli ya ragu daga 14 zuwa 13 bayan mai shari'a Amiru Sanusi yayi murabus a yau Litinin. Wannan cigaban ya biyo bayan koken da alkalin alkalai Jastis Tanko Muhammad yake yi ba cewa shi da abokan aikinsa sunyi ka