Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Abubuwa 5 da ke fitar da soyayyar namiji daga zuciyar mace
Breaking
Abubuwa 5 da ke fitar da soyayyar namiji daga zuciyar mace
daga  Mudathir Ishaq

So gamon jini inji bahaushe. Akwai matukar dadi da annashuwa idan soyayya ta kasance tsakanin masoya har karshen rayuwa. Kauna da kular da ke zama a zukatan masoya ba gama-gari bace kuma ba a bar dauka da wasa bace.