Takardun bincike sun bayyana yadda ake zargin wasu jami'an soja suka tsara shirin kifar da gwamnatin Tinubu, tare da raba ayyuka da tsara dabarun aiwatarwa.
Takardun bincike sun bayyana yadda ake zargin wasu jami'an soja suka tsara shirin kifar da gwamnatin Tinubu, tare da raba ayyuka da tsara dabarun aiwatarwa.
Wata kungiyar 'yan madigo ta maka hukumar yi wa kungiyoyi rijista a gaban kuliya. Ta zargi hukumar da kin yi mata rijistar kungiyar. Kamar yadda sananniyar mai rajin kare hakkin dan Adam mai suna Pamela Adie, wacce ta mika...
Rundunar 'yan sandan jihar Kaduna ta shawarci makarantu, wuraren bauta, kasuwanni, tashar motoci da sauran wuraren da jama'a ke taruwa da su dawo da salon duba kayan mutane kafin barinsu shiga. Wannan shawarar ta biyo bayan kama w
Georgina Rodriguez ta bayyana yadda shahararren dan kwallon kafa Ronaldo ya sace zuciyarta baki daya. Wannan ya bayyana ne bayan da ake rade-radin cewa masoyan sun yi aure. A lokacin da yake wasa da kungiyar kwallon kafa ta Real..
Wani mutum da yayi wa banki fashi ya boye fuskar shi ta hanyar sanya bakar fuska a Amurka. A halin yanzu dai jami'an 'yan sandan kasar Amurka na neman shi ido rufe. Sashen 'yan sandan yankin Perryville suna neman mutumin...
Mun ji cewa duk da Buhari ya sa ‘Yan bindiga sun addabi Neja a kwanakin nan. An yi garkuwa da wasu mutane har da Limamin fadar Sarkin Borgu.
Wani abin mamaki ya faru a ranar Litinin cikin babbar kotu da ke Yola. Daya daga cikin mutane 8 da ake zargi da garkuwa da mutane ne ya amsa laifinsa tare da kira ga sauran bakwai din da suka ki amsawa da su ji tsoron Allah su fad
An bude Masallacin kasar Slovenia ta farko a babbar birnin jihar, Ljubljana, a ranar Litinin bayan shekaru 50 da bada daman ginin da kuma ana rikice-rikice da yan adawan Musulunci yan siyasar kasar.
Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ya bayyana cewa akwai shirin daukan sabbin zaratan Sojoji nan bada jimawa ba a kokarin gwamnatin Najeriya na kara adadin jami’an tsaro domin su kawar da matsalar tsaro a kasar.
Zhou Pingjian, jakadan kasar China a Najeriya, ya ce ofishin jakadancin kasar ta dakatar da ba yan Najeriya biza. Hakan, a cewarsa yana daga cikin kokarin da ake na magance cutar coronavirus da ya billo a kasar Asiya.
Labarai
Samu kari