Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Shugaban karamar hukuma ta raba wa mata kayan gini (Hotuna)
Shugaban karamar hukuma ta raba wa mata kayan gini (Hotuna)
daga  Aminu Ibrahim

Shugaban karamar hukumar Nsukka, Honarabul Chinwe Ugwu da a baya ya ke raba wa mata baro ta fara rabon kayayakin gini da suka hada da cebur da kwanon daukan kankare a karamar hukumarta. Wani mai amfani da shafin Facebook, Chijinke

Shugaba Buhari ya bayyana babban burin kungiyar Boko Haram
Shugaba Buhari ya bayyana babban burin kungiyar Boko Haram
daga  Mudathir Ishaq

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa babban burin kungiyar ta’addanci na Boko Haram shi ne kawo rarrabuwar kai a tsakanin yan Najeriya, tare da gwara kawunan yan kasa, don haka ya yi kira ga yan Najeriya su bari wannan b