Takardun bincike sun bayyana yadda ake zargin wasu jami'an soja suka tsara shirin kifar da gwamnatin Tinubu, tare da raba ayyuka da tsara dabarun aiwatarwa.
Takardun bincike sun bayyana yadda ake zargin wasu jami'an soja suka tsara shirin kifar da gwamnatin Tinubu, tare da raba ayyuka da tsara dabarun aiwatarwa.
A Garin Ado-Ekiti, wayar salula ta kai Matashi gidan yari na shekara da shekaru. Sai dai an yi masa afuwa da damar biyan tara na N70, 000.
Gwamnatin Najeriya, gwamnatin kasar Jersey da gwamnatin kasar Amurka sun rattafa hannu kan yarjejeniyar dawo da kudaden da tsohon shugaban Najeriya na mulkin Soja, Janar Sani Abacha ya jibgesu a kasashen waje.
Hukumar ta bayyana cewa biyo bayan kulle amsan takardun masu sha’awar aikin, ta kidaya mutane 376,631 daidai da suka nuna sha’awarsu na yin aiki a cikinta, sai dai hukumar ta kara da cewa gurabe 220 take dasu kacal.
Kungiyar matasa ta jam'iyyar All Progressives Congress Progressive (APC) mai mulki ta ce za ta bayyana sunayen 'yan majalisa na jam'iyyar da ke kitsa makircin kiraye-kirayen Shugaba Muhammadu Buhari ya yi murabus. A yayin taron ma
Hukumar kwastam ta kasa ta kama wasu makuden kudade a filin sauka da tashin jiragen sama na Murtala Muhammed da ke Legas. Hameed Ali, shugaban hukumar ta kasa, ya sanar da hakan ne a wani taron manema labarai da aka yi a Abuja a r
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gabatar da tsarin ba da takardar biza ta Najeriya na shekarar 2020.Ya gabatar da takardar ne a fadar shugaban kasa da ke Abuja, a ranar Talata, 4 ga watan Fabrairu.
Rahotanni sun kawo cewa gwamnatin tarayya za ta sallami wadanda suka amfana daga shirin tallafinta na N-Power a karshen shekarar nan.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mika takardar neman karin bayan ga ministan aikin noma, Sabo Nanono, a kan amincewa wasu kamfanoni da yayi kan su shigo da takin gona. Hakan kuwa ya ci karo da umarnin shugaban kasa Buhari na sarr
Wata mata mai sana’ar achaba ta bayyana irin arzikin da take samu a sana’arta. Tana daya daga cikin wadanda suka fita zanga-zanga akan yadda gwamnatin jihar Legas ta haramta achaba. Hakan yasa suka fita don nuna rashin...
Labarai
Samu kari