Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Yanzu-yanzu: Dan sanda ya rataye kansa a caji ofis ya mutu
Yanzu-yanzu: Dan sanda ya rataye kansa a caji ofis ya mutu
daga  Aminu Ibrahim

Wani dan sanda mai suna Eze ya rataye kansa a cikin dakin tsare wadanda ake zargi a caji ofis na sashin masu binciken manyan laifuka na 'yan sada (CIID) da ke Yaba a Legas. The Punch ta ruwaito cewa dan sandan da ke aikin gadi a d

Gwamnatin tarayya ta yi karin haske a kan batun korar ma'aikata
Gwamnatin tarayya ta yi karin haske a kan batun korar ma'aikata
daga  Aminu Ibrahim

Akanta Janar na tarayya, Alhaji Ahmed Idris ne ya bayyana hakan a ranar Talata a babban birnin tarayya Abuja yayin jawabin da ya yi a taron Lunch Time Reform Seminar 2020 da aka yi na farko wannan shekarar. Hukumar gudanar da sauy