Rashin kasancewar Shugaban Kamaru Paul Biya har na kwanaki 48 ya rura wutar mahawara tsakanin 'yan adawa kan samun gurbin shugabanci da rikicin makusantansa.
Rashin kasancewar Shugaban Kamaru Paul Biya har na kwanaki 48 ya rura wutar mahawara tsakanin 'yan adawa kan samun gurbin shugabanci da rikicin makusantansa.
Takardun bincike sun bayyana yadda ake zargin wasu jami'an soja suka tsara shirin kifar da gwamnatin Tinubu, tare da raba ayyuka da tsara dabarun aiwatarwa.
Tsohon shugaban hukumar yaki da rashawa da yi ma tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC ya bayyana cewa sharri, karya da kage ake masa da ake yayata cewa wai ya zargi shugaban kasa Muhammadu Buhari da Gwamna Nasir El-Rufai da zarg
Labarin da ke shigo mana da duminsa na nuna cewa hukumar gudanar da zabe ta kasa wato INEC ta soke jam'iyyun siyasa 74 a Najeriya. Jam'iyyun da suka rage yanzu 16 ne kacal.
Wata babbar kotun jahar Kaduna ta sake dage cigaba da sauraron shari’ar da ake fafatawa tsakanin gwamnatin jahar Kaduna a bangare daya da shugaban yan Shia, Ibrahim Zakzaky tare da matarsa Zeenat a bangare guda.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da wasu sababbin jiragen yaki guda 3 mallakin rundunar Sojan sama a kokarin da gwamnatinsa ta ke yin a shawo kan matsalolin tsaro da suka yi ma Najeriya katutu.
Hukumar tsaro ta fararen kaya, ta gurafanar da Muhammad Kabir, wani mutum da aka kama shi bisa zargin hadawa da yada bidiyon shagalin bikin Shugaba Muhammadu Buhari da ministar agaji, jin kai da inganta jama'a, Sadiya Umar Farouq.
Jami’an ‘yan sanda na runduna ta musamman a kan binciken laifukan kisa a jihar Legas sun bazama neman wani matashi mai shekaru 23. An zargi Michael Okhide da sokawa mahaifinshi mai suna Barista Clement Okhide wuka tare da...
Shugaban kungiyar mazauna garin Chibok da ke jihar Borno mai suna Dauda Iliya wanda aka fi sani da ‘Kibaku’ ya bayyana cewa, a ranar 14 ga watan Janairu na 2016 ne shugaban kasa yayi wa iyayen ‘yan matan da aka sace jaje...
A wani bidiyo da hirar WhatsApp da ke ta yawo a shafukan sadarwa, an gano cewa wani matashi ya yi kokarin siyan wayoyin iPhone 11 pro guda biyu da alat na bogi.
A yau Alhamis ne aka tsaurara tsaro a cikin garin Kaduna sakamakon ci gaba da shari'ar shugaban Islamic Movement of Nigeria (IMN), Sheikh Ibrahim El Zakzaky da matarsa, Zeenat. Za a ci gaba da sauraron shari'ar shugaban kungiyar m
Labarai
Samu kari