Rashin kasancewar Shugaban Kamaru Paul Biya har na kwanaki 48 ya rura wutar mahawara tsakanin 'yan adawa kan samun gurbin shugabanci da rikicin makusantansa.
Rashin kasancewar Shugaban Kamaru Paul Biya har na kwanaki 48 ya rura wutar mahawara tsakanin 'yan adawa kan samun gurbin shugabanci da rikicin makusantansa.
Gwamnatin Sokoto ta nesanta kanta da Mai Shaho bayan wani bidiyo da ya yaɗu. Ta ce ba ta goyon bayan tsafi kuma ta bukaci Hukumar Hisbah ta ɗauki mataki.
Solomon Peter mai shekaru 23 da ya kashe budurwarshi mai shekaru 25 ya ce ya kasheta ne yayin kare kan shi. Idan zamu tuna, 'yan sanda sun kama Peter ne bayan mutuwar budurwarshi a ranar 24 ga watan Janairu sakamakon sukarta...
Rahotanni da ke zuwa mana sun nuna cewa an saki yaran wani likita mazaunin Kaduna, Philip Ataga wadanda aka yi garkuwa da su a watan Janairu. An saki yaran ne da misalin karfe 7:00 na yammacin ranar Alhamis, 6 ga watan Fabrairu.
Iyalan Shoremi daga jihar Ogun sun sallamawa duniya wata ‘yar su mai yin madigo da ke zama a kasar Canada. Iyalan sun bayyana cewa sun sallama Shalom ne bayan da suka gano ta fara neman yardar kotu don ta auri wata mace...
Fadar shugaban kasa ta bayyana cewa gwamnatin Najeriya za ta fara sayar da gidajen da ta kammala ginasu guda 1,094 a babban birnin tarayya Abuja da kuma jahohi 34 dake fadin kasar nan, nan nada jimawa ba.
Gwamnatin jahar Kaduna, a karkashin jagorancin Gwamna Nasir Ahmad El-Rufai ta kwace wani tsohon Hotel, Durbar Hotel, mallakin iyalan tsohon shugaban kasa Janar Sani Abacha dake kan titin Muhammadu Buhari Way a birnin Kaduna.
Babbar kotun Kaduna, ta ba Shugaban kungiyar ‘Yan’uwa Musulmi na Shi’a, Sheikh Ibrahim el-Zakzaky da matarsa, Zeenat, damar ganin Likitocin su don su sami damar iya bayyana a gaban kotun a zamanta na gaba.
Kotun kolin Najeriya a ranar Juma'a, ta tabbatar da hukuncin daurin shekara 12 ga tsohon gwamnan jihar Taraba, Jolly Nyame, kan laifin badakala da babakere
Koda dai an kammala zaben kasa kuma akwai sauran lokaci sosai kafin a sake wani zabe na gaba, har yanzu lamuran siyasa na daga cikin manyan batutuwan da ake tattaunawa yayinda yan siyasa ke bin hanyoyin kafa kansu.
Ya kuma bukaci gwamnonin jihohin arewa su magance kallubalen tsaro da ke adabar yankin. Sultan ya kuma bayyana damuwarsa a kan marayu 50,000 da ke yankin sakamakon rikicin ta'addancin Boko Haram. Ya ce idan ba a dauki matakin tall
Labarai
Samu kari