Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Sanata Uba Sani ya yi wa wadanda suka yi gobara sha tara ta arziki
Breaking
Sanata Uba Sani ya yi wa wadanda suka yi gobara sha tara ta arziki
daga  Aminu Ibrahim

Dalibai da malaman da mummunar gobarar da aka yi a makarantar sakandiren gwamnati da ke Kawo Kaduna sun samu tallafi daga Sanata mai wakiltar Kaduna ta tsakiya a majalisar dattijan Najeriya, Sanata Uba Sani. Legit,ng ta gano cewa

An kama babban sojan Najeriya da ya gudu a kasar Benin
Breaking
An kama babban sojan Najeriya da ya gudu a kasar Benin
daga  Mudathir Ishaq

A ranar Juma’a, 7 ga watan Fabrairu ne rundunar sojin Najeriya ta yankewa wasu sojoji uku hukuncin zaman gidan yari na shekaru 10 a kan laifin kisan kai. Sojojin da aka yankewa hukuncin sun hada da Manjo Akeem Oseni, manjo Ogbemud

Daga karshe: Jonathan ya bayyana dalilin sauke Farida Waziri
Breaking
Daga karshe: Jonathan ya bayyana dalilin sauke Farida Waziri
daga  Aminu Ibrahim

A cikin sabon littafinta ne tsohuwar shugabar hukumar yaki da rashawa ta EFCC, Farida Waziri, tayi ikirarin cewa Jonathan ya tsigeta daga kujerata a wancan lokacin ne saboda bincikar wasu masu damfarar man fetur da take. Waziri ta