Rashin kasancewar Shugaban Kamaru Paul Biya har na kwanaki 48 ya rura wutar mahawara tsakanin 'yan adawa kan samun gurbin shugabanci da rikicin makusantansa.
Rashin kasancewar Shugaban Kamaru Paul Biya har na kwanaki 48 ya rura wutar mahawara tsakanin 'yan adawa kan samun gurbin shugabanci da rikicin makusantansa.
An yi sulhu tsakanin Shugaban Majalisa, Godswill Akpabio, da Sanata Adams Oshiomhole (APC, Edo). An yi hakan bayan Oshiomhole ya zargi Akpabio da karya yarjejeniya.
An kama wata kura da ta gudu daga gidan adana namun daji na jihar Imo mai a sa'o'in farko na yau Litinin. Kurara dai ta gudu ne daga Imo State Zoological Garden and Wildlife Park in Nekede wanda ke karamar hukumar Owerri ta yamma
Jami’an ‘yan sandan kasar AMurka na farin kaya sun kama wani mutum mai shekaru 25 mai suna Roger Hedgpeth. Roger dai dan asalin Brandon ne na Florida kuma an kama shi ne da wuka wacce ya dauka da niyyar kasha shugaban kasa Donald
Yan ta'addan Boko Haram sun hallaka mutane tara yayinda sukayi garkuwa da fasinjoji da dama a hanyar Maiduguri-Damaturu a ranar Lahadi, 9 ga watan Febrairu, 2020.
Kungiyar kiwon lafiyar duniya WHO ta bayyana Abuja, Kano, Legas, Cross River, Akwa Ibom, Port Harcourt, Enugu, Delta da Bayelsa matsayin jihohin da ya kamata a shirya matakan tsaro idan cutar Coronavirus ta bulla a Najeriya.
Wadannan alkalumma sun tabbatar da cewa barnar da Corona Virus ta yi ya haura wanda cutar SARS ta yi a lokacin da ta zama annoba a tsakanin shekarar 2002 da 2003, koda yake dai kungiyar kiwon lafiya ta duniya, WHO, ta ce cutar da
A cigaba da binciken da hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin zagon kasa EFCC ke gudanar kan tsohon gwamnan jihar Abia, wanda yake Sanata mai ci a yanzu, Theodore Orji, na zargin badakalar N150bn lokacin da ya mulki
A ranar Juma’a, 7 ga watan Fabrairu ne rundunar sojin Najeriya ta yankewa wasu sojoji uku hukuncin zaman gidan yari a kan laifin kisan kai. Sojojin da aka yankewa hukuncin sun hada da Manjo Akeem Oseni, manjo Ogbemudia Osawe da La
Wasu yan ta'addan Boko Haram sun hallaka akalla mutane tara yayinda sukayi garkuwa da fasinjoji da dama a hanyar Maiduguri-Damaturu a ranar Lahadi, 9 ga watan Febrairu, 2020.
Shugaban massu rinjaye na majalisar wakilai, Alhassan Ado-Doguwa, ya kushe masu kalubalantarsa a kan nuna matansa da yayi a majalisar tare da sanar da cewa yana da 'ya'ya 27. Ado-Doguwa, wanda ya ce yana daga cikin sunnar Annabi a
Labarai
Samu kari