Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Yanzu-yanzu: Kotu ta yankawa FG diyya ta biya Sowore da Bakare
Breaking
Yanzu-yanzu: Kotu ta yankawa FG diyya ta biya Sowore da Bakare
daga  Mudathir Ishaq

Mai Shari'a Ojukwu ta babban kotun tarayya da ke Abuja ta umarci gwamnatin Najeriya da ta niya Omoyele Sowore da Olawale Bakare dubu dari bibbiyu, kamar yadda jaridar Sahara Reporters ta ruwaito. Dukkansu biyun dai suna gurfane ne