Ofishin Kasafin Kudi ya ce hukumar bogi ta PFIPC ta samo asali tun mulkin marigayi Muhammadu Buhari, tare da jaddada cewa ba a taba sakin ko sisi gare ta ba.
Ofishin Kasafin Kudi ya ce hukumar bogi ta PFIPC ta samo asali tun mulkin marigayi Muhammadu Buhari, tare da jaddada cewa ba a taba sakin ko sisi gare ta ba.
An yi sulhu tsakanin Shugaban Majalisa, Godswill Akpabio, da Sanata Adams Oshiomhole (APC, Edo). An yi hakan bayan Oshiomhole ya zargi Akpabio da karya yarjejeniya.
Wani babban dan siyasa na kasar Netherlands, wanda yake tsohon makiyin addinin Musulunci ne, ya bayyana cewar ya karbi kalmar Shahada. Mutumin mai suna Joram Van Klaveren ya taba cewa Musulunci karya ne kuma Al-Qur’ani guba...
Yayin da Obiageli Mazi, mai shekaru 54, wacce kuma ta shafe shekaru 31 tana aiki a jihat Borno, inda ya rage mata bai fi shekara biyar ba tayi ritaya, kuma babu abinda ta ajiye sanadiyyar wannan aiki da tayi, amma sai wani ikon...
Alkalin kotun, Dahiru Bamalli, bayan ya kamalla sauraron bangarorin biyu ya umurci wanda ya yi karar ya biya matarsa bashin da ya karba sannan ya bukaci matar da rika bawa mijinta hakkinsa na kwanciyar aure. Ya kuma dage cigaba da
Wadanda abin ya faru a gabansu sun ruwaito cewa 'yan banga da masu gadi sun sha kama marigayin amma a kan sake shi da fatan cewa zai dena satar. A cewar wani ganau da ya nemi a boye sunansa, he ya ce Victor ya zo kaman yadda ya sa
An shirya tsaf don fara haska fim din Kannywood mai suna Jalil a Atlanta, Amurka ta Arewa. Daya daga cikin manyan jaruman fim din ne kuma sananne a masana'antar ta Kannywood, Yakubu Muhammed ya bayyana hakan ta shafinsa na Intagra
Akalla yan Najeriya 3188 aka yiwa kisan gilla a shekarar 2019 sakamakon rashin tsaron da ya addabi dukkan sassan kasar, wani rahoton lissafi ya bayyana bayan bibiya da tattara kashe-kashen da suka faru.
Zababben gwamnan jihar Bayelsa, David Lyon wanda kotun koli ta tube a yau Alhamis ya bayyana cewa tun kafin a rantsar da shi ne aka bashi gwarzon gwamnoni na shekarar 2019. Gwamnan ya bayyancewa an bashi wannan karramawar ne tun k
Magoya bayan jam’iyyar PDP a jihar Bayelsa sun fada shauki da murnar soke zaben jam’iyyar APC tare da dan takararta da kotun koli ta yi a yau. Alkalai biyar din na kotun, wadanda suka samu jagorancin Mai shari’a Mary Odili ne suka
Miyagu sun hallaka mutane 21 a karamar hukumar Giwa a makon nan. ‘Yan bindiga sun kona mutane rututu kurmus da ransu a Bakali. An badawa Jama’a wuta daga gama Jana’izar wadanda aka kashe
Labarai
Samu kari