Rashin kasancewar Shugaban Kamaru Paul Biya har na kwanaki 48 ya rura wutar mahawara tsakanin 'yan adawa kan samun gurbin shugabanci da rikicin makusantansa.
Rashin kasancewar Shugaban Kamaru Paul Biya har na kwanaki 48 ya rura wutar mahawara tsakanin 'yan adawa kan samun gurbin shugabanci da rikicin makusantansa.
An yi sulhu tsakanin Shugaban Majalisa, Godswill Akpabio, da Sanata Adams Oshiomhole (APC, Edo). An yi hakan bayan Oshiomhole ya zargi Akpabio da karya yarjejeniya.
Yan majalisar wakilan tarayya biyu na jam'iyyar Action Alliance (AA) sun sauya sheka zuwa jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a ranar Alhamis, 13 ga watan Febrairu, 2020.
Gwamnatin tarayya a karkashin jagorancin shugaban kasa Muhammadu Buhari ta dauki alkawarin biyan kudin fansan duk barnar da Boko Haram ta yi a garin Auno tare da sabunta dukkanin gidajen da suka lalata a garin.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da sake ma jami’an hukumar gidajen gyaran halayya na Najeriya kayan aiki, watau Khakin da suke sanyawa a duk lokacin da suke bakin aiki.
A ranar Alhamis, majalisar dattawar tarayya ta umurci hukumar Sojin Najeriya ta kafa matsugunni a garin Auno domin kare matafiyan dake bin hanyan.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta yi alkawarin bawa duk wani kwararren mai binciken kimiyya dan Najeriya da ya kirkiro rigakafin cutar Coronavirus zunzurutun kudi Naira miliyan 36. Ministan Kimiyya da Fasaha ta kasar, Dakta Ogbonnaya
Gwamnan jahar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum ya kai ziyarar jaje ga mutanen da mayakan kungiyar ta’addanci ta Boko Haram suka kai ma hari a daren Laraba, 12 ga watan Feburairu.
Wata Tirela dauke da kaya ta murkushe wani jami'in dan sanda ranar Laraba har lahira a hanyar Owerri/Okigwe, jihar Imo kan karbar na goro hannun direba.
A yau Alhamis ne kotun koli ta soke kwace kujerrar zabebben gwamnan jihar Bayelsa, David Lyon da kuma abokin tafiyarsa, Biobarakuma Degi-Eremienyo, wadanda suke ta shirye-shiryen karbar rantsuwar hayewa karagar mulkin jihar.
Babban hadimin shugaban kasa a kan harkokin watsa labaru, Malam Garba Shehu ya bayyana cewa wasu yan siyasa ne suka dauki nauyin biyan yaransu yan bangan siyasa domin su yi ma shugaban kasa Muhammadu Buhari ihu a jahar Borno.
Labarai
Samu kari