Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Kano: Jami'an Hisbah sun cafke mai maganin kara karfin maza
Breaking
Kano: Jami'an Hisbah sun cafke mai maganin kara karfin maza
daga  Aminu Ibrahim

Jami’an hukumar Hibah na jihar Kano sun damke wani matashi da ake zargi da sayar da maganain gargajiya na kara karfin maza. Hukumar ta zargi mutumin da amafani da kalaman batsa wajen tallata hajarsa.

Karya ne Buhari baya shirin zuwa hutu Birtaniya
Karya ne Buhari baya shirin zuwa hutu Birtaniya
daga  Aisha Musa

Fadar shugaban kasa a ranar Litinin, 17 ga watan Fabrairu ta karyata labaran da ke yawo a kafofin sadarwa cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari na shirin zuwa hutu a kasar Birtaniya, Saudiya da kuma Astria.

Gwamnatin Najeriya za ta shuka itatuwa miliyan 30 a 2020
Gwamnatin Najeriya za ta shuka itatuwa miliyan 30 a 2020
daga  Aisha Musa

Rahotanni sun kawo cewa gwamnatin tarayyar Najeriya na shirin shuka itatuwa guda miliyan 30 a cikin wannan shekara ta 2020. Mataimakin shugaban sashen kula da dazuka na ma’aikatar muhalli Tiamiyu Oladele ne ya bayyana hakan.