Atiku Abubakar ya yi watsi da zargin Obasanjo kan cin hanci, yana cewa an tayar da tsohon batu ne domin siyasar zaɓen shugaban ƙasa a zaben 2027.
Atiku Abubakar ya yi watsi da zargin Obasanjo kan cin hanci, yana cewa an tayar da tsohon batu ne domin siyasar zaɓen shugaban ƙasa a zaben 2027.
Gwamna Nasir El-Rufai na jahar Kaduna ya gabatar da manyan motoci kirar Jeep guda 24 ga alkalan babbar kotu, duk daga cikin kokarinsa na inganta jin dadin jami’an bangaren shari’a a jahar.
Jamian tsaro sun mamaye kotun koli a yau Talata yayinda Alkalan kotun ke shirin sake duba shari'u biyu da suka yanke na zaben gwamnan jihar Imo da Zamfara.
A Ranar Lahadi aka sace wasu Ma’aikatan Gwamnati 4 a kan hanyar Abuja. Hakan ya biyo bayan sace wani Sakataren din-din-din da aka yi a Nasarawa.
Ɗaya daga cikin matan da ke kwana a titin kusa da sansanin horas da masu yi wa kasa hidima NYSC da aka mayar sansanin yan gudun hijira ta ce, "Mun shafe kimanin sati biyu muna nan, ba mu da zabi sai dai mu riƙa kwana a titi tunda
Za a yi shari’a tsakanin Maryam Booth da Deezell a kotu nan gaba kadan da alama. Lauyan Maryam Booth ya shigar da karar Deezell a babban kotu a kan bidiyon tsiraici.
Majalisar wakilai ta yi odan motocin alfarma guda 400 kirar Toyota Camry 2020 domin amfanin yan majalisar su 360, kamar yadda shuwagabannin majalisar suka yanke hukunci a wani taro da suka yi a ranar 5 ga watan Feburairu.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tura tawagar gwamnatin tarayya zuwa jahar Katsina domin ta jajanta ma gwamnan jahar Katsina, Sarkin Katsina da ma kafatanin al’ummar jahar Katsina bisa hare haren yan bindigan da suke fama da shi.
Wani matashi mai yi ma kasa hidima a karkashin tsarin NYSC, mai suna Corper Saeed Olakunle ya samu tabuwar hankali bayan ya zane wani dalibi a makarantar da yake koyarwa a garin Nsit Ibom na jahar Akwa Ibom.
Shehu Sani ya ce idan ma Amaechi ya tsere babu komai, domin ‘Yan bindiga ba su san Minista ba. Ya ce ko ma wanene zai tsere idan ya ji labarin ‘Yan bindiga.
Labarai
Samu kari