Labarai

Labarai Zafafan Labaran

An kashe sojoji biyu, sun kone gidaje da yawa a Jos
Breaking
An kashe sojoji biyu, sun kone gidaje da yawa a Jos
daga  Mudathir Ishaq

Da safiyar ranar Talata ne wasu 'yan bindiga suka harbe dakarun rundunar soji biyu a wata unguwa da ke gefen birnin Jos, mai fama da yawa rikicin kabilanci, kamar yadda wata majiyar 'yan sanda ta sanar da kamfanin dillancin labara

Ina da yakinin cin hanci ne ya jawo Coronavirus - Magu
Breaking
Ina da yakinin cin hanci ne ya jawo Coronavirus - Magu
daga  Aisha Musa

Mukaddashin shugaban hukumar yaki da cin hanci da hana yiwa tattalin arziki zagon kasa (EFCC), Ibrahim Magu, ya bayyana cewa yana da yakinin cewa cin hanci ne ya haddasa bullowar cutar coronavirus.

Shugaban masu tsaron Ameachi ya mutu a dakin otel a Kaduna
Breaking
Shugaban masu tsaron Ameachi ya mutu a dakin otel a Kaduna
daga  Aminu Ibrahim

Lamarin ya faru ne a ranar 17 ga watan Fabrairun 2020 misalin karfe 10.30 na safe. Iwelu ya tafi Kaduna ne tare da ministan domin tana Gwamna Nasiru El-Rufai murnar zagayowar ranar haihuwarsa yayin da hatsarin ya faru.