Ɗan Majalisar Wakilai Chinedu Obika ya ce wani ɗan majalisa ya kasa samun ₦700,000 na kuɗin makarantar ’yarsa, har sai da ya taimaka masa ya biya.
Ɗan Majalisar Wakilai Chinedu Obika ya ce wani ɗan majalisa ya kasa samun ₦700,000 na kuɗin makarantar ’yarsa, har sai da ya taimaka masa ya biya.
Kungiyar PFN ta nuna adawarta da tsarin tikitin takara na Musulmi da Musulmi a zaben 2027, tana mai cewa Najeriya tana bukatar shugabanci mai cike da daidaito.
Janar Babagana Munguno ya yi wasu fallasa inda aka gane cewa Abba Kyari ya na juya akalar Gwamnatin Buhari. Me aka gano daga wadannan wasiku?
Wani jami'in dan sanda a karamar hukumar Ningi na jihar Bauchi ya harbi wani Sabo Idris da ke hanyarsa zuwa wurin hakar ma'adinai da ke Burra saboda ya ki bashi cin hanci na kudi Naira hamsin. Kawun Sabo, Adamu Yakubu a hirar waya
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a jiya Laraba, 19 ga watan Fabrairu, ya fada ma mambobin majalisar dokokin tarayya cewa tunanin jama’a a kansu ba mai kyau bane.
Gidajen watsa labaran da lamarin ya shafa sun hada da gidan jarida na Herald, gidan rediyo na Kwara da gidajan talabijin na jihar ta Kwara. Sanarwar da kwamishinan jihar na watsa labarai, Alhaji Muritala Olanrewaju ya raba wa mane
Wata mata 'yar Najeriya na cikin tsananin radadin bakin ciki bayan ta rasa hakoranta hudu. Mijinta ne ya dinga dukanta bayan ya gano cin amanar shi da ta dinga yi...
Fasinjoji sun halaka bayan jiragen sama biyu sun ci karo a sararin samaniya. Jami'an 'yan sanda sun ce jiragen biyu duk dauke suke da tagwayen injina tare da matukansu hade da fasinjoji. Sun ci karo ne a nisan kafa 4,000 daga...
Yan uwa biyar mata sun shiga hannun jami'an tsaro kuma an gurfanar dasu a gaban kotu a ranar Lahadi, 16 ga watan Fabrairu. Ana zarginsu da yi wa dan uwansu namiji mugun dukan da yayi sanadin mutuwar shi bayan ya bukaci wani kaso..
Kamar yadda jaridar The Nation Online ta ruwaito, Bobrisky ta koka a kafar sada zumuntar zamani yadda direban shi yayi awon gaba da motar shi kirar Mercedes Benz da kuma N600,000...
Rundunar Yansandan Najeriya, reshen jahar Legas ta kama wani mutumi mai sana’ar Leburanci, John Onyeama dan shekara 50 a rayuwa a kan zarginsa da kashe matarsa Esther ta hanyar lakada mata dan banzan duka.
Labarai
Samu kari