Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Rusau: Gwamnati ta rushe kasuwar 'Jagwal' a Maiduguri (Hotuna)
Breaking
Rusau: Gwamnati ta rushe kasuwar 'Jagwal' a Maiduguri (Hotuna)
daga  Mudathir Ishaq

An kai manyan motocin rusau bakin kasuwar, yayin da jami'an tsaro suka rabu kansu a kusurwoyin kasuwar gabanin fara rusau din. Matasa, cikin yanayi fushi da damuwa, sun tsaya daga gefe suna kallon yadda ake baje tebura da shagunan

Asiri ya tonu: An gano wuraren da ake boye shanun sata a Zamfara
Breaking
Asiri ya tonu: An gano wuraren da ake boye shanun sata a Zamfara
daga  Aminu Ibrahim

Gwamnatin jihar Zamfara ta ce ta bankado wasu wurare biyu da ke Kaura-Namoda da Sakajiki inda ake zargin wajen boye shanun sata ne a jihar. Kwamishinan tsaro da lamurran cikin gida, Abubakar Dauran, ya sanar da hakan yayin zantawa

Tsohon dan majalisar wakilai na tarayya, Alli Sarumi ya rasu
Breaking
Tsohon dan majalisar wakilai na tarayya, Alli Sarumi ya rasu
daga  Aminu Ibrahim

Tuni an yi jana'izarsa bisa koyarwan addinin musulunci a gidansa da ke Bashorun Ibadan a ranar Talata. Daya daga cikin diyarsa, Bolanle Sarumi Aliyu ta tabbatar da rasuwar dan siyasar kamar yadda Premium Times ta ruwaito. Bolanle