Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Yadda al’umma suka rushe gidajen kasurgumin mai garkuwa da mutane
Breaking
Yadda al’umma suka rushe gidajen kasurgumin mai garkuwa da mutane
daga  Mudathir Ishaq

Al’ummar garin Uratta na karamar hukumar Owerri ta Arewa na jahar Imo sun rushe gidaje guda uku mallakin wani kasurgumin mai garkuwa da mutane, Okechukwu Uche biyo bayan mutuwar matar babban basaraken garin, Uwargida Ugoeze Comfor

Ba zan yarda ba: Maryam Sanda ta daukaka kara zuwa kotun gaba
Ba zan yarda ba: Maryam Sanda ta daukaka kara zuwa kotun gaba
daga  Mudathir Ishaq

Biyo bayan kama ta da laifi, tare da yanke mata hukuncin kisa da wata babbar kotun tarayya dake babban birnin Abuja ta yi, Maryam Sanda ta bayyana rashin amincewarta da hukuncin, kuma ta daukaka kara zuwa kotun daukaka kara dake A