Ɗan Majalisar Wakilai Chinedu Obika ya ce wani ɗan majalisa ya kasa samun ₦700,000 na kuɗin makarantar ’yarsa, har sai da ya taimaka masa ya biya.
Ɗan Majalisar Wakilai Chinedu Obika ya ce wani ɗan majalisa ya kasa samun ₦700,000 na kuɗin makarantar ’yarsa, har sai da ya taimaka masa ya biya.
Kungiyar PFN ta nuna adawarta da tsarin tikitin takara na Musulmi da Musulmi a zaben 2027, tana mai cewa Najeriya tana bukatar shugabanci mai cike da daidaito.
Gwamnatin jihar Jigawa karkashin Abubakar Badru ta karbi bashin $37m daga bankin cigaban Musulunci IDB domin gudanar da ayyukan raya karkara a jihar.
Wani jarumin jami’in soja ya rasa kafarsa yayinda aka nemi abokan aikinsa biyu aka rasa yayinda suka taka Bam da wasu yan Boko Haram suka dasa a Korongilum, wani gari dake karamar hukumar Chibok, jihar Borno, TheCable ta ruwaito.
Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II yayi kira ga gwamnati da ta kafa dokokin kawo karshen rashin adalci. Ya kara da kira ga gwamnati da ta kama duk iyayen da suka tura ‘yayansu bara ko roko. A yayin martani mai zafi a taron gyaran zam
Tsohon sarkin Gwandu, Manjo Janar Mustapha Jokolo mai ritaya, ya nuna bakin ciki kan rikicin fadar shugaban kasa tsakanin mai ba shugaban kasa shawara a harkar tsaro, Manjo Janar Babagana Monguno da shugaban ma’aikata Abba Kyari.
Hukumar DPR ta ce ba za a kara shekaru 50 Najeriya ta na harko danyen mai ba. Najeriya ta na cikin kasashen da ta ke da arzikin mai.
Bayyanai sun kara bayyana jiya akan sanadiyar mutuwar mataimakiyar daraktar fadar shugaban kasa wacce ta rasa ranta daren litinin a gidanta ga wadanda ba’a tabbatar ko su waye ba.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta kaddamar da cewa Shugaban kasa Muhammadu Buhari ba zai yi murabus saboda rashin tsaro ba, cewa ana kokarin ganin an magance lamarin cikin nasara.
Majalisar Dattawar Najeriya a ranar Alhamis ta gabatar da wani kudirin kafa hukuma ta musamman da za ta rika sauya wa tubabbun 'yan Boko Haram mummunan tunaninsu da koyar da su sana'o'i kafin daga baya a sake su su koma cikin al'u
Jami'an hukumar Kwastam ta Najeriya, NCS, sun kama buhunnan shinkafa 1,393 da aka boye a cikin tukwanen iskar gas ta girki a jihar Ogun. Da ya ke holen masu shigo da shinkafar da barauniyar hanya ga manema labarai a ranar Laraba 1
Labarai
Samu kari