Shugaba Donald Trump ya gargadi Rasha da China kan bai wa Iran makamai, yayin da Tehran ta ce ba za ta amince da tsagaita wuta ba sai an biya buƙatunta.
Shugaba Donald Trump ya gargadi Rasha da China kan bai wa Iran makamai, yayin da Tehran ta ce ba za ta amince da tsagaita wuta ba sai an biya buƙatunta.
Kungiyar PFN ta nuna adawarta da tsarin tikitin takara na Musulmi da Musulmi a zaben 2027, tana mai cewa Najeriya tana bukatar shugabanci mai cike da daidaito.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa za ta kafa akalla masana’anta daya a kowacce mazaba cikin mazabu kashin majalisar dattawa 109 a fadin tarayya.
Babban bankin Najeriya (CBN) a ranar Alhamis, 20 ga watan Fabrairu, ya ce zuwa yanzu ya dawo da sama da naira biliyan 60 daga bankuna a matsayin chajin da ake yiwa kwastamomi wanda ya wuce haddi.
Jaruman Sojojin Najeriya suna musayar wuta yanzu haka da yan taaddan Boko Haram a kauyen Latawa, karamar hukumar Tarmuwa ta jihar Yobe.
Wasu ‘yan majalisar wakilai sun bada shaarar a kebance daya daga cikin ‘yan majalisar da ya fito daga jihar Benue mai suna Samson Okwu sannan a tantance shi tare da kebance shi sakamakon wata sabuwar cuta da ta barke a yankin Oye-
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta bukaci kasar Amurka da ta soke hanin da ta yi mata na bai wa al’umman kasar bizar shiga kasarta. Ministan harkokin cikin gida, Ogbeni Aregbesola ne ya gabatar da wannan rokon.
Gobarar sassafe ce ta tashi a sananniyar tashar motar nan ta Jabi da ke Abuja. Gobarar kuwa ta lamushe shaguna da kadaori masu tarin yawa a tashar motar, kamar yadda Sahara Reporters suka ruwaito.
Rahotanni sun kawo cewa an kwantar da wani likita, Cherechi Okonko a sashin bayar da agajin gaggawa na cibiyar lafiya ta tarayya, Owerri, jahar Imo, kan raunukan da matarsa ta ji masa.
Dr Gbenga Adebusoye babban likita ne a asibitin koyarwa na jami’ar Ilorin. Ya ja kunne a kan yawan amfani da kwayar paracetamol don yana samar da cutukan hanta da na koda...
Wata coci a Najeriya ta ki yin bikin birne wani marigayi a cocin saboda ya kai shekaru uku baya zuwa cocin kuma baya bada sadaka na tsawon lokacin da ya dauka baya zuwa bautar...
Labarai
Samu kari