Netanyahu ya ce shiga yarjejeniyar Abraham Accords da Saudi Arabiya za ta zama babban ci gaba ga zaman lafiya, yayin da Trump ya danganta yarjejeniyar nukiliya.
Netanyahu ya ce shiga yarjejeniyar Abraham Accords da Saudi Arabiya za ta zama babban ci gaba ga zaman lafiya, yayin da Trump ya danganta yarjejeniyar nukiliya.
Izala ta musanta kalaman da aka danganta wa Sheikh Kabiru Gombe kan Tinubu, ta ce labarin ƙarya ne, tare da kai ƙorafi ga jami'an tsaro don kama wanda ya yada shi.
Wasu masoya biyu ‘yan asalin kasar Kenya wadanda suka dade suna cin soyayyarsu, sun gano cewa su ‘yan uwa juna ne yayin da ake sauran kwanaki kadan bikinsu. An umarci John Njoroge da ya tsayar da shirye-shiryen aurensu da Rose Wan
Babban hadimin shugaban kasa a kan sha’anin samar ma matasa aikin yi, Afolabi Imoukhuede ya bayyana cewa mahukunta shirin tallafin gwamnatin tarayya na N-Power za su hada
Wani mutum a jihar Anambra ya kasha kansa sakamakon rashin jituwar da ta shiga tsakaninsa da matarsa. Mutumin mai suna Samuel Nweke ya sagae kansa ne a kan fadan da suka yi da matarsa kuma ya bar wasiyya rubutacciya. Kamar yadda t
Shugabancin Masallacin Harami karkashin jagorancin babban limami, Sheikh Abdur-Rahman As-Sudais ta kaddamar da feshi da tsaftace Mataaf na musamman domin kawar da yaduwar cutar Corona.
Hukumar rundunar Sojin kasa ta Najeriya ta sanar da mutuwar dakarunta guda 3 a yayin harin da mayakan kungiyar ta’addanci ta Boko Haram suka kai garin Damboa a ranar Laraba, 4 ga watan Maris.
Mataimakin shugaban jam’iyyar APC na kasa, Salihu Mustapha ya ce kotun daukaka kara ce kadai za ta iya dawo da Adams Oshiomhole a matsayin shugaban jam’iyyar.
Lamarin ya faru ne a garin Abuja kuma an gano cewa dan sandan dakan shi ya haye saman motar don kokarin tsayar da direban tasin. Hakan kuwa bai yi aiki ba don direban ya ci gaba da tukinsa ba tare da nuna ya san abinda dan sandan
A lokacin da Amos Nyambane ya kamala digirin shi a 2017, yana ta tunanin yadda zai samu aikin gwamnati. Bait aba tsammanin cewa ba zai yi nasarar samun aikin ba ko kuma wata sana’ar da zai samu abin duniya ba, har sai bayan ya bat
Kwamishinan Lafiya na Jihar Legas, Farfesa Akin Abayomi ya ce an killace wani ɗan Najeriya da ya dawo daga kasar Faransa a Cibiyar Kula da Cututtuka masu Yaɗuwa da ke Yaba, Legas. A yayin da ya ke yi wa manema labarai jawabi a ran
Labarai
Samu kari