Netanyahu ya ce shiga yarjejeniyar Abraham Accords da Saudi Arabiya za ta zama babban ci gaba ga zaman lafiya, yayin da Trump ya danganta yarjejeniyar nukiliya.
Netanyahu ya ce shiga yarjejeniyar Abraham Accords da Saudi Arabiya za ta zama babban ci gaba ga zaman lafiya, yayin da Trump ya danganta yarjejeniyar nukiliya.
Izala ta musanta kalaman da aka danganta wa Sheikh Kabiru Gombe kan Tinubu, ta ce labarin ƙarya ne, tare da kai ƙorafi ga jami'an tsaro don kama wanda ya yada shi.
Jamian hukumar yan sanda a Kano sun bazama neman wani mawaki, Yahaya Sharif Aminu, kan wata wakar batanci da yayi a kan manzon Allah (SAW) wanda ya janyo cece-kuce har aka kaiwa iyayensa hari.
Gwamnatin jihar Neja karkashin jagorancin gwamna Abubakar Sani Bello, ta haramta kowani irin bara a titi a fadin jihar saboda dalilai na tsaro.
Bayan ganawar sirri sakamakon sabanin da aka fara samu a zauren majalisa, Majalisar dattawan tarayya ta baiwa shugaba Muhammadu Buhari daman karbo bashin $23bn (dala bilyan 22,798,446,773).
Ministar kudi, Zainab Ahmed ta bayyana cewa akwai yiwuwar sake duba kasafin kudin kasar don yi mata kwaskwarima sakamakon cutar coronavirus.
Mataimakin Shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa (arewa maso gabas), ya ce Shugaban jam’iyyar, Adams Oshiomhole, na neman haddasa Karin matsaloli.
A makon nan mu ka samu labari cewa hukumar ICPC ta gano tsofaffi da Ma’aikatan da ke bakin aiki da ke cin albashin haram a Gwamnatin Tarayya.
Sifeta Janar din ‘yan sandan Najeriya, Mohammed Adamu y ace ‘yan bindigar da ke aika-aika a yankin Arewa maso Yamma din kassar nan duk mayakan Boko Haram ne da ISWAP. A yayin magana a ranar Laraba yayin taro da manyan kwamandojin
Masu mulki da ke azurta kan su ta hanyar handame kudin jama’a sune suka fi kowa fatara a wajen Allah, sanannen malamin addinin Musulunci, Sheikh Mohammed Awal ya sanar. Ya ce mutane zasu iya zama masu arziki a cikin jama’a...
Sannanen mawaki Nazifi Abdulsalam Yusuf wanda aka fi sani da Nazifi Asnanic ya nuna mamakinsa kan yadda aka saka shi a cikin jerin fiitattun mutane 10 na jihar Kano baki daya...
Labarai
Samu kari