Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta yanke wa mutum uku daurin rai da rai bayan sun amsa laifin hannu a garkuwa da dalibai, malamai da kuma alaka da ta'addanci.
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta yanke wa mutum uku daurin rai da rai bayan sun amsa laifin hannu a garkuwa da dalibai, malamai da kuma alaka da ta'addanci.
Izala ta musanta kalaman da aka danganta wa Sheikh Kabiru Gombe kan Tinubu, ta ce labarin ƙarya ne, tare da kai ƙorafi ga jami'an tsaro don kama wanda ya yada shi.
Dukkan mutane uku da aka gwada ana zargin su dauke da cutar coronavirus a jihar Legas an gano basu da ita. An killace mutanen uku ne a asibitin na musamman da ke yankin Yaba a jihar Legas. Akin Abayomi, kwamishinan lafiyan jihar L
Cin hanci da rashawa a najeriya ba sabon abu bane. A halin yanzu ya zama jiki kuma ana ganinsa ba a bakin komai ba ballantan ga masu aikatawa. Manyan masu taka rawar gani a fannin cin hanci da rashwa a najeriya sune ‘yan sandan Na
Wasu miyagu marasa Imani sun tasa keyar wata tsohuwar mai shekaru 80 daga gidanta, inda suka yi awon gaba da ita tare da yin garkuwa da ita a yankin karamar hukumar Yenagoa na jahar Bayelsa.
Wata babbar kotun tarayya dake zamanta a jahar Kano ta dakatar da hukumar yaki da rashawa da karbar koke koken jama’a ta jahar Kano daga cigaban da binciken mai martaba Sarkin Kano, Alhaji Muhammadu Sunusi II.
Rahotanni sun kawo cewa jami’an tsaro sun hana wasu hadiman Shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, Adams Oshiomhole shiga sakatariyar jam’iyyar.
Auren masoyan Instagram da za a yi a watan Maris din nan tsakanin Sulaiman dan Panshekara da ke Kano da kuma Jeanine Sanchez an dage shi har sai baba ta gani. An dage auren Sulaiman Panshekara da masoyiyarsa Jeanine Sanchez mai s
Kasar Togo, kasa a yammacin Afrika ta tabbatar da bullar sabuwar cutar Coronavirus a kasar sanadiyar wata yar kasar da ta ziyarci kasashen Turai uku a makonni da suka gabata.
Tsohon dan majalisar dattijai, Sanata Shehu Sani ya roka gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano a kan ya yafe wa Sarkin Kano, Malam Muhammadu Sanusi II a kan duk wani abinda yayi ba dai-dai ba. Sani ya sanar da hakan ne a yau
Kasar Kamaru ta tabbatar da bullar sabuwar cutar Coronavirus a kasar sanadiyar wani dan kasan Faransa da ya shiga Yaounde, babbar birnin kasar ranar 24 ga Febrairu, gwamnatin ta sanar ranar Juma'a.
Labarai
Samu kari