Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta yanke wa mutum uku daurin rai da rai bayan sun amsa laifin hannu a garkuwa da dalibai, malamai da kuma alaka da ta'addanci.
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta yanke wa mutum uku daurin rai da rai bayan sun amsa laifin hannu a garkuwa da dalibai, malamai da kuma alaka da ta'addanci.
Izala ta musanta kalaman da aka danganta wa Sheikh Kabiru Gombe kan Tinubu, ta ce labarin ƙarya ne, tare da kai ƙorafi ga jami'an tsaro don kama wanda ya yada shi.
Wani lebura ya mutu a daren ranar Asabar sakamakon rushewa da ginin Bankin Keystone da ke Palmgroove ya yi a Legas. The Nation ta ruwaito cewa ana yi wa ginin benen da ke Ikorodu Road kwaskwarima ne a lokacin da ya rufto.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a ranar Asabar ta yi watsi da rahoton cewa an kira ganawar majalisar zartarwar jam'iyyar na gaggawa domin tsige shugabanta, Adams Oshiomole.
Wata kungiyar Musulunci mai suna Muslim Youth League (MYL) ta yi kira ga tsohon gwamnan babban bankin Najeriya kuma Sarkin Kano Muhammad Sanusi II game da zargin rashawa da ake masa. Kungiyar ta zargi Sarkin da sayar da wasu filay
Al'ummar anguwan Ja'en da ke karamar hukumar Gwale ta jihar Kano ta tsame kanta daga cikin masu korafi ga majalisar jihar Kano a kan ta binciki Sarki Muhammadu Sanusi II a kan zargin karantsaye ga al'adun gargajiyar jihar Kano. A
A birnin Rome na kasar Italia ne a ranar Laraba ne suka haramta gaisawa da juna wanda za a hada jiki. An haramta sumba, musabaha da rungumar juna saboda yaduwar cutara coronavirus a kasar. Saurana matakan da manyan ministocin kasa
Rundunar Sojin Saman Najeriya (NAF) ta ce harin bama-bamai na sama da ta kai ya lalata sansanin 'yan ta'addan kungiyar Boko Haram a Alafa 'C' da ke dajin Sambisa a jihar Borno. A sanarwar da ta fitar a ranar Juma'a ta bakin Direkt
Mai magana da yawun hukumar kashe gobara na jihar Kano, Alhaji Saidu Mohammed ya tabbatar da afkuwar lamarin cikin wata sanarwa da ya fitar inda ya ce lamarin ya faru ne a ranar Alhamis.
Wata budurwar Najeriya tayi ikirarain cewa ba ta damu ba idan mijinta na neman mata barkatai. Kamar yadda ta wallafa, babu dadi mutum ya nace cin abu daya a kowacce rana. A kalla da namiji na bukatar abinci kala-kala. Idan kuwa ha
Wani dan Najeriya mai suna Chinedu Okorafor ya bayyana yadda talla a titi ta sauya mishi rayuwar shi gaba daya. Yana samun a kalla naira miliyan daya a kowanne wata daga wannan sana’ar ta shi. Okorafor, wanda ya koma yankin gabas
Labarai
Samu kari