Labarai

Labarai Zafafan Labaran

NCC ta bayyana dalilin sake rufe wasu layukan waya miliyan 2.2
Breaking
NCC ta bayyana dalilin sake rufe wasu layukan waya miliyan 2.2
daga  Mudathir Ishaq

A kwanakin baya ne ministan harkokin sadarwa, Dakta Isa Pantami, ya umarci hukumar NCC ta rufe dukkan wasu layukan wayar hannu da basu da rijista ko kuma ba a yi musu rijista ta hanyar da ya kamata ba. Bayan wannan umarni, rahotan

Rusau: El-Rufa'i ya bawa 'yan 'kasuwar bacci' wa'adin kwana uku
Breaking
Rusau: El-Rufa'i ya bawa 'yan 'kasuwar bacci' wa'adin kwana uku
daga  Mudathir Ishaq

Gwamnatin jihar Kaduna ta ba wa ‘yan Kasuwar Barci da ke Tudun Wada a Kaduna wa’adin kwanaki uku. An manna sanarwan ne a shagunan da ke kasuwar a safiyar Asabar kuma an umarci ‘yan kasuwar dasu bar kasuwar zuwa ranar Litinin. Shug