Trump ya sake yi wa Iran barazana, yana cewa Amurka za ta lalata gada ko tashar wutar lantarki duk lokacin da Iran ta kai hari kan jirgi a mashigar Hormuz.
Trump ya sake yi wa Iran barazana, yana cewa Amurka za ta lalata gada ko tashar wutar lantarki duk lokacin da Iran ta kai hari kan jirgi a mashigar Hormuz.
Kungiyar ECOWAS ta sake tabbatar da ƙaddamar da kuɗin ECO a shekarar 2027, tare da jaddada haɗin kan tattalin arziki da tsaro a yankin Yammacin Afirka.
Kotun daukaka kara da ke zama a Abuja a ranar Litinin, 16 ga watan Maris, tana shirin sauraron karar da dakataccen Shugaban jam’iyyar APC, Oshiomho,le ya shigar
Gwamnatin Yobe ta ce an sallami mara lafiyan da ake zargin yana nuna alamu na cutar Coronavirus daga asibitin koyarwa na jami’ar jahar bayan gwaji ya nuna bai
Cutar wacce ke cigaba da yaduwa a fadin duniya ta tayar da hankulan kasashe, ta durkusar da tattalin arzikin duniya tare da karya farashin danyen man fetur a ka
Shahararren malamin nan na addinin Musulunci, Abubakar Mahmud Gumi, ya yi martani ga tsige tsohon sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, ya nemi a shafe tsarin.
Mun ji Sojojin Najeriya sun lallasa ‘Yan ta’addan Boko Haram a Adamawa da Borno kwanan nan. Rundunar Sojin Najeriya ta shaidawa hukumar dillacin labarai wannan.
Rundunar Yansandan Najeriya reshen jahar Ondo ta bayyana cewa tana gudanar da binciken kwakaf bisa wani mummunan lamari daya faru a jahar inda wani Dansanda ya
Akalla dakarun rundunar Sojojin Najeriya guda 6 ne suka gamu da ajalinsu a sakamakon wani mummunan harin kwantan bauna da mayakan kungiyar ta’addanci na Boko Ha
Gungun miyagu yan bindiga sun tare babbar hanyar Birnin Gwari zuwa cikin garin Kaduna inda suka bude ma matafiya wuta, suka kashe na kashewa, suka sace na sacea
Bugu da kari akwai akalla daliban kwalejin sakandarin mata na Bethlehem guda 50 ne suka samu munana rauni a sakamakon harin, amma an garzaya dasu asibitin rundu
Labarai
Samu kari