Tawagar Najeriya karkashin jagorancin Maryam Yusuf ta lashe lambar zinare a gasar Spelling Bee na duniya a China. An ba kwararrun daliban kyaututtuka.
Tawagar Najeriya karkashin jagorancin Maryam Yusuf ta lashe lambar zinare a gasar Spelling Bee na duniya a China. An ba kwararrun daliban kyaututtuka.
Kamfanin Amurka, Von Batten-Montague-York da Atiku Abubakar ya ɗauki hayarsa a kan $1.2m ya fara bankado tsofaffin takardun shari’ar Bola Tinubu a kasar Amurka.
Biloniya Ned Nwoko mijin tsohuwar jarumar fina-finai Regina Daniels ya bayyana cewa shi Musulmi ne. A don haka addini ya amince mishi da ya auri mata da yawa ka
Wani shaida, Olaleye Isma’il, a ranar Litinin, 16 ga watan Maris, ya fada ma Wata babbar kotun Borno a Maiduguri cewa Aisha Wakil ta karkatar da kudin kwangila.
Tamkar mage mai rai bakwai, shugaban jamiyyar All Progressives Congress (APC) Adams Aliyu Oshiomole, ya samu nasara kan wadanda sukayi kokarin tunbukesa daga ka
Daya daga cikin 'ya'yan tsohon Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II, Ashraf Sanusi ya wallafa wani hoton 'yan gidansu a shafinsa na Instagram kwanaki kadan bayan sau
Mun ji cewa Shugaba Buhari ya kai bashin da ke wuyan Najeriya ya lula sama. Sanata Muhammad Enagi Bima wanda shi ne Sanatan Neja ta Kudu ya bayyana mana wannan.
Wani matashi da ake zargi da kisan kai mai shekaru 27 mai suna Ejike Eze, ya bayyana rashin jin dadinsa na kasa kashe dukkan makwabtan shi a jihar Ogun. Dan asa
Annobar zazzabin cutar Lassa ta yi sanadiyyar mutuwar wani babban likita dake aiki a cibiyar kiwon lafiya ta gwamnatin tarayya na garin Azare na jahar Bauchi, d
Gwamnatin Najeriya a karkashin jagorancin shugaban kasa Muhammadu Buhari ta dakatar da yunkurin da take yi na ciyo bashin dala biliyan 22.7, kimanin naira tiril
A daidai jiyan ne kuma kotun daukaka kara ta ba Adams Oshiomhole nasara. Hakan na nufin yunkurin tunbuke Oshiomhole daga kujerar Shugaban APC ya gamu da cikas.
Labarai
Samu kari