Bana bukatar aure don mahaifina yana lalata dani, bana dana-sani - Budurwa

Bana bukatar aure don mahaifina yana lalata dani, bana dana-sani - Budurwa

- Wata ma’abociyar amfani da kafar sada zumuntar zamani ta Facebook mai suna Lala Bala ta bayyana cewa da mahaifinta take lalata

- Kamar yadda tace, ta fara latlata da shi ne tun tana da shekaru 9 kuma hakan ya zamar mata jiki don ba za ta iya denawa ba

- Ta ce bata dana-sanin hakan kuma bata bukatar wani namiji don aure, mahaifinta na gamsar da ita sosai

Wata ma’abociyar amfani da kafar sada zumuntar zamani ta Facebook mai suna Lala Bala ta bayyana yadda take kwanciya da mahaifinta. Matashiyar ta ce wannan na kawo mata natsuwa kuma bata da dana-sanin yin hakan.

Wannan lamari kuwa ya matukar dagawa jama’a hankali don kuwa ganin shi suke a matsayin wani babban bala’i da ya kunno kai cikin al’umma, kamar yadda jaridar Gistmania ta ruwaito.

Kamar yadda budurwar ta sanar, ta fara lalata da mahaifinta ne kuma hakan ya zamar mata jiki don ta saba da hakan. Ta kara bayyana cewa ta fara kwanciya dashi ne tun tana da shekaru 9 a duniya.

Bana bukatar aure don mahaifina yana lalata dani, bana dana-sani - Budurwa

Bana bukatar aure don mahaifina yana lalata dani, bana dana-sani - Budurwa
Source: Depositphotos

KU KARANTA: Nayi bakin cikin kashe mutum daya, na so kashe dukkan makwabtana ne - Wanda ake zargi

Budurwar wacce ta nuna kwanciyar hankalinta da hakan, tace ba ta niyya ko burin auran wani namiji tunda tana samun komai daga wajen mahaifinta.

Acewarta, “Da mahaifina nake lalata kuma ina samun duk kwanciyar hankalin da nake bukata. Bana dana –sani ko kadan kuma hakan ya zama min jiki. Banda niyyar yin wani aure. Toh me zan samu daga wani namiji kuwa?”

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Online view pixel