Kungiyar ECOWAS ta sake tabbatar da ƙaddamar da kuɗin ECO a shekarar 2027, tare da jaddada haɗin kan tattalin arziki da tsaro a yankin Yammacin Afirka.
Kungiyar ECOWAS ta sake tabbatar da ƙaddamar da kuɗin ECO a shekarar 2027, tare da jaddada haɗin kan tattalin arziki da tsaro a yankin Yammacin Afirka.
Kamfanin Amurka, Von Batten-Montague-York da Atiku Abubakar ya ɗauki hayarsa a kan $1.2m ya fara bankado tsofaffin takardun shari’ar Bola Tinubu a kasar Amurka.
Sananne a kafar yada labarai, Dele Momodu a ranar Litinin ya kai wa tubabben sarkin Kano, Sanusi Lamido ziyara a Legas. Sanusi, wanda ya samu 'yancinsa bayan wa
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya amince da dage bikin wasanni na kasa (NSF) da aka yi wa lakabi da Edo 2020 a matsayin wani mataki na kare yaduwar cutar Co
Rahotanni sun kawo cewa gwamnatin tarayyar Najeriya ta ce ta aminta da irin tarin matakan da ta dauka don hana yaduwar annobar cutar coronavirus a fadin kasar.
Kotun koli ta dage zama kan hukuncinta game da wani kara da bangaren Abdulaziz Yari na jam’iyyar All Progressives Congress (APC) suka shigar kan zaben Zamfara.
A ranar Litinin, hukumar yan sanda a jihar Sokoto ta alanta hana hawa babur da keke a daidaita sahu a kwaryar jihar daga karfe 11 na dare zuwa 6 na safiya.
Wani matashi mai shekaru 28 wanda ya kashe abokin shi na kafar sada zumuntar Facebook tare da yadda gawar a daji da ke Nanka a jihar Anambra, ya bayyana dalilin
An ceto wata yarinya mai shekaru 13 wacce ta dau shekaru tana shan wahala a hannun mahaifiyarta. An zargi mahaifiyarta da garkameta a cikin bandaki, azabtar da
Gwamnatin jahar Lagas ta tabbatar da samun mutum na uku da ke dauke da cutar Coronavirus a jahar. Kwamishinan lafiya na jahar, Akin Abayomi ne ya bayyana hakan.
Wata ma’abociyar amfani da kafar sada zumuntar zamani ta Facebook mai suna Lala Bala ta bayyana yadda take kwanciya da mahaifinta. Matashiyar ta ce wannan na ka
Labarai
Samu kari