Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Dalilin da yasa na ziyarci Buhari - Diri
Dalilin da yasa na ziyarci Buhari - Diri
daga  Aminu Ibrahim

Gwamnan jihar Bayelsa, Diri Douye a ranar Talata ya ce ya kai wa Shugaban kasa Muhammadu Buhari ziyara ne domin ya gabatar da kan shi ga shugaban kasar a hukuma