A labarin nan, za a ji cewa duk da adawar da kasar Amurka ke yi game da mallakar makamishin nukiliya ga wasu kasashe, ta fara kokarin taimakon Saudiyya ta mallaka.
A labarin nan, za a ji cewa duk da adawar da kasar Amurka ke yi game da mallakar makamishin nukiliya ga wasu kasashe, ta fara kokarin taimakon Saudiyya ta mallaka.
Tsohon jami’in DSS Dennis Amachree ya bayyana sabon bayani kan mutuwar Sani Abacha, yana cewa tsohon shugaban mulkin soja ya rasu ne yayin wata alaƙa ta sirri.
Majalisar wakilan Najeriya ta fara bincike a kan harin da aka kaiwa masu ababen hawa da mazauna kauyen Auno a ranar 9 ga watan Fabrairun 2020. Kwamitin majalisa
Gudun cutar Coronavirus ta sa shararen ‘Dan kwallo ya tsere daga Turkiya.John Mikel Obi ya bada shawarar a daina buga duk wasu wasannin kwallon kafa yanzu.
Ministan kula da al’amuran Yansandan Najeriya, Muhammad Dingyadi ya bayyana cewa nan bada jimawa ba hukumar Yansanda za ta fara daukan sabbin kuratan Yansanda 1
Gwamna Prince Abiodun ya zare hannunsa daga Kwamishinan da ya zagi Aremo Segun Osoba bayan da kassasabar Kwamishinan Jihar Ogun ta nemi ta jawo Gwamna ruwa.
Kwamitin mashawartan shugaban kasa a kan tattalin arziki ta gargadi shugaban kasa Muhammadu Buhari game da yiwuwar Najeriya ta sake fadawa cikin mawuyacin halin
Hukumar bautan kasa ta Najeriya, NYSC, ta garkame dukkanin sansanonin horas da yan bautan kasa dake fadin Najeriya a wani mataki na gaggawa don gudun yaduwar an
Yayin da wasu ke murna da samun dami a kala, wasu kuwa sun koma gefe ne takaici ya dame su, duka sanadiyyar tsige Sarkin da gwamnatin jihar Kano tayi a 'yan...
Mun ji labari Kungiyar ASUU za ta cigaba da yajin aiki duk da zaman da aka yi da Gwamnati jiya. Faresa Biodun Ogunyemi ya bayyana wannan jiya da yamma a Abuja.
Bayan yaje kasar Portugal domin duba mahaifiyarsa, Maria Dolores Aveiro, wacce ta dauki tsawon lokaci babu lafiya, dan wasan mai shekaru 35 ya cigaba da zama...
Labarai
Samu kari