Hon. Monica Yahaya Khalto ta janye daga karar da aka shigar kan zaben fidda gwani na PDP a Gombe, ta bayyana goyon bayanta ga Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami.
Hon. Monica Yahaya Khalto ta janye daga karar da aka shigar kan zaben fidda gwani na PDP a Gombe, ta bayyana goyon bayanta ga Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami.
Gwamnatin Kano za ta tura wa wani ma'aikacin ta giratuti sai aka samu akasin aka tura kudin Neja. Yanzu mutumin da ya ga kudi a asusun sa ya sanar da Kanawa.
Wani mutum mai shekaru 35 mai suna Habeeb Kasali ya shiga hannun rundunar 'yan sandan jihar Ogun a kan laifin da ake zarginsa na halaka wani Bamidele Johnson ma
Alamu sun nuna za a iya hana da Atiku da sauran ‘Yan siyasa takara idan aka taba dokar zabe. Sabon kudirin Majalisa zai kawowa Atiku matsala a zabe mai zuwa.
Mun ji labarin yadda Buhari da Shugabannin APC su ka kashe wutar rigimar Jam’iyya. Gwamnoni da Manyan Jam’iyya su taimaka wajen kawo sulhun da aka yi kwanaki.
An samu mutum na farko da ya mutu sakamakon kamuwa da cutar Coronavirus a Najeriya ranar Litinin, 23 ga Maris 2019. Cibiyar takaita yaduwar cututtuka a Najeriya
Gwamnatin jahar Kano a ranar Litinin, 23 ga watan Maris ta bayyana cewa babu wani lamari na bullar cutar coronavirus da aka tabbatar a jahar, ta ce karya ne.
Gwamnatin jihar Kogi a ranar Litinin ta shiga sahun jihohin da suka umurci ma’aikatan gwamnatin jihar suyi zamansu a gida na tsawon makonni biyu saboda Covid19
Gwamnatin tarayya ta dage dokarta ta haramta kaiwa garuruwan da ke kusa da iyakokin kasar nan man fetur. Idan zamu tuna, a ranar 6 ga watan Nuwamban 2019 ne kw
Labarin da duminsa na nuna cewa an smau karin masu cutar Coronavirus biyar a Najeriya da safiyar yau Litinin, 23 ga Maris, 2020. Cibiyar NCDC ta tabbatar yanzu
Uwargidar Shugaban kasar Najeriya, Aisha Buhari ta yi addu’an samun lafiya ga dan tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar wanda ya kamu da cutar Corona.
Labarai
Samu kari