Sheikh Alhaji Ali ya ce da su zabi ‘dan Izala gara su zabi kirista ko arne, ya ja kunne. Malamin darikar Tijjaniya ya fifita zaben kirista a kan ‘dan Izala.
Sheikh Alhaji Ali ya ce da su zabi ‘dan Izala gara su zabi kirista ko arne, ya ja kunne. Malamin darikar Tijjaniya ya fifita zaben kirista a kan ‘dan Izala.
Dan takarar shugaban kasa a karkashin jam'iyyar People's Democratic Party, PDP, a zaben 2019 Atiku Abubakar ya sanar da cewa ɗan sa ya kamu da ƙwayar cutar Covi
Shugaban makarantun Qur'ani, Islamiyya da Tsangaya, Sheikh Gwani Dan Zarga, ya tabbatar da rufe makarantun ga manema labarai ranar Lahadi a Kano. Ya ce yin haka
Rahotanni sun kawo cewa akalla mutane 674 ne suka mutu a Faransa sakamakon cutar coronavirus bayan an bayar da rahoton mutane 112 da aka tabbatar da mutuwar su.
A yau Lahadi ne dai aka fara yada wani labari da ke cewa Ma'aikatar Lafiya ta Jihar Kano ta tabbatar da wasu dalibai biyu sun kamu da annobar coronavirus a BUK.
Cikin kimanin kwanaki 75 da kwashe cikin sabuwar shekarar 2020, alummar duniya sun fuskanci akalla jarabawa biyar da basu taba gani ba ko ji a tarihi ba ko kuma
Babban shugaban cocin RCCG na kasa wato Fasto Enoch Adeboye ya bayyana cewa Allah ya yi masa wahayi a kan cutar coronavirus cewa za ta sa mutane hutun dole.
A yau Lahadi, gwamnatin tarayya ta sanar da cewa na samu karin mutane uku masu dauke cutar coronavirus (COVID-19), yanzu adadin masu cutar a Najeriya talatin
Fitaccen mai wasan barkwancin, wanda aka fi sani da 'MC Tagwaye', ya saki jawabin ne a daidai lokacin da 'yan Najeriya ke cigaba da guna-guni a kan jinkirin da
A halin yanzu dai mutane sun rasa lokacin da Buhari zai yi wa ‘Yan Najeriya jawabi kan cutar Coronavirus. Yanzu Coronavirus ta shiga Jihohi 5 a cikin Najeriya.
Labarai
Samu kari