Hon. Monica Yahaya Khalto ta janye daga karar da aka shigar kan zaben fidda gwani na PDP a Gombe, ta bayyana goyon bayanta ga Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami.
Hon. Monica Yahaya Khalto ta janye daga karar da aka shigar kan zaben fidda gwani na PDP a Gombe, ta bayyana goyon bayanta ga Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar AAC, Omoyele Sowore ya yi alwashin sauya sunayen hanyoyi, ma'aikatu da sauran kadarorin gwamnati da aka sanya wa Bola Tinubu.
Gwamnatin jihar Borno ta hana mutane kai ziyara a sansanin 'yan gudun hijira (IDP) a fadin jihar na tsawon makonni hudu kamar yadda Daily Trust ta ruwaito.
Waye da waye suka yi hannu da Bala Mohammed, gwamnan jihar Bauchi, a lokacin da ya halarci taron zauren gwamnonin Najeriya a Abuja a makon da ya gabata? Tun bay
Wasu gungun yan bindiga sun kai farmaki a gidan shugaban kwamitin ko-ta-kwana dake yaki da yaduwar annobar nan mai toshe numfashi watau cutar Coronavirus na jah
Sultan ya bayyana haka ne a ranar Litinin, 28 ga watan Rajab, cikin wata sanarwa dake dauke da sa hannun shugaban kwamitin dake baiwa Sultan shawara a kan harko
Gwamnatin tarayya a jiya ta dage taron mako-mako na majalisar zartarwa na kasa (FEC) da aka saba gudanarwa har illa masha Allahu. Shugaban kwamitin yaki da Coro
A cewar Nagogoe, kanwarce ta gane fuskar Sani Boka a lokacin da suka kai musu farmaki, kuma ta shaida ma Yansanda cewa yana daya daga cikin wadanda suka yi gark
Fadar shugaban kasar Najeriya ta tsananta tantance lafiyar baki da ma'aikata a gidan gwamnati da ke Abuja a matsayin hanyar kariya daga annobar coronavirus. Ma'
Majalisar koli ta addinin Musulunci a Najeriya, NSCIA, dake karkashin jagorancin mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa’ad Abubakar ta bayar da umarnin garkame d
Mun kawo maku bayanin mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero akan bullowar COVID-19. Sarkin ya umarci mutane su koma ga Allah da addua a halin yanzu.
Labarai
Samu kari