Ana fargabar fiye da 'yan gudun hijirar Rohingya 500 sun mutu bayan jiragen ruwa biyu sun bace a teku daga Myanmar zuwa Malaysia yayin da suke tafiya.
Ana fargabar fiye da 'yan gudun hijirar Rohingya 500 sun mutu bayan jiragen ruwa biyu sun bace a teku daga Myanmar zuwa Malaysia yayin da suke tafiya.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar AAC, Omoyele Sowore ya yi alwashin sauya sunayen hanyoyi, ma'aikatu da sauran kadarorin gwamnati da aka sanya wa Bola Tinubu.
A ranar Talata ne mazauna jihar legas ke ta tururuwar zuwa siyan takunkumin fuska da safar hannu a kasuwa don kare kai daga kamuwa da mugunyar cutar coronavirus
Hukumar takaita yaduwar cututtuka a Najeriya NCDC ta sanar da cewa an samu karuwar mutane biyu da suka kamu da cutar Coronavirus (COVID19) a Najeriya yau da ran
Majalisar Dattawan Najeriya tana zama na musamman domin shirye-shiryen dakatar da zamanta na wani lokaci. Rahotanni sun bayyana cewa dakatar da zaman ya zama do
Uwargidan shugaban kasa Muhammadu Buhari, Aisha Buhari ta hana ganin shugaban kasa bayan an gano cewa shugaban ma'aikatan fadarsa, Abba Kyari na dauke da muguny
Kwamitin Limaman masallatai a babban birnin tarayyar Najeriya Abuja (CFII) sun goyi bayan shugaban kwamitin koli na harkokin addinin musulunci (NSCIA) a kasar,
A kalla dakarun sojin Najeriya 70 ne suka rasa rayukansu sakamakon fatattakar tawagar 'yan ta'addan Boko Haram da suka yi a jihar Borno da ke yankin Arewa maso
Wasu Yarbawa sun fara kokawa da yunkurin maida gidan Muhammadu Sanusi II wajen sauke faralin ‘Yan siyasa. Kungiyoyin sun ce ka da a kawo siyasa a lamarin na sa.
Wani bidiyon shugaban kasar Tanzania, John Joseph Magufuli ya bayyana inda yake kokarin yin wsa da rayukan jama'ar kasarsa duk da kuwa barkewar annobar coronavi
Labari da ke zuwa mana ya nuna cewa Allah ya yiwa wata sanata mai wakiltan yankin Cross River ta arewa, Rose Okoji Oko rasuwa. Sanatar ta rasu tana shekara 63.
Labarai
Samu kari