Daniel Bwala ya ce dakarun Najeriya sun kama wasu 'yan kasashen waje da ake zargi da hannu wajen haddasa rashin tsaro, amma gwamnati ta boye sunayen kasashensu.
Daniel Bwala ya ce dakarun Najeriya sun kama wasu 'yan kasashen waje da ake zargi da hannu wajen haddasa rashin tsaro, amma gwamnati ta boye sunayen kasashensu.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar AAC, Omoyele Sowore ya yi alwashin sauya sunayen hanyoyi, ma'aikatu da sauran kadarorin gwamnati da aka sanya wa Bola Tinubu.
Wani rahoto da jaridar Daily Sun ta ruwaito ya bayyana cewa, mataimakin shugaban kasa farfesa Yemi Osinbajo ya killace kansa. Kamar yadda rahoton ya bayyana, sh
Gwamna Babajide Sanwo-Olu na jihar Legas ya bayar da umurnin rufe kasuwannin da ke jihar banda wadanda ake sayar da kayan abinci da magunguna. Gwamnan ya bayar
Gwamnan jahar Lagas, Babajide Sanwo-Olu, ya yi umurnin rufe kasuwanni da kantuna a jahar daga ranar Alhamis. Lamarin bai shafi kasuwannin magani da abinci ba.
Gwamnatin jihar Legas ta bayyana cewa duk wadanda suka halarci bikin shagalin African Magic Viewers’ Choice Award karo na 7 wanda aka yi a ranar 14 ga watan Mar
Sanatan Najeriya mai wakiltar jihar Osun ta tsakiya, Sanata Ajibola Basiru ya killace kansa bayan tafiyar da ya dawo daga Ingila, kamar yadda jaridar The Punch
Rahoto daga jaridarThe Nation na nuna cewa ma'aikatan ofishin shugaban ma'aikatan fadar shugaban, Abba Kyari, guda uku sun kamu da cutar Coronavirus (COVID-19).
Hukumar tashoshin jiragen sama FAAN ta ce dukkanin yan Najeriya a kasar na iya tafiya ba tare da cikas ba domin ba a dakatar da ayyukan jiragen cikin gida ba.
An samu miyagun makamai masu tarin yawa daga garuruwa biyu na karamar hukumar Agatu da ke jihar Benue bayan jami'ai daga rundunar sojin Najeriya sun kai samame
A cewarsa, mayakan kungiyar Boko Haram sun kai harin kwanton bauna ne a kan tawagar dakarun soji yayin da suke dauke da wasu makamai da bama-bamai, kuma fashewa
Labarai
Samu kari