Coronavirus a Afrika: Ta bulla kasashe 43, ta kama 1788, 53 sun mutu, 184 sun warke (Kalli Jerin)

Coronavirus a Afrika: Ta bulla kasashe 43, ta kama 1788, 53 sun mutu, 184 sun warke (Kalli Jerin)

A karshen watar Disamba, wata kwayar cuta ta bayyana a garin Wuhan ta kasar Sin mai ratsawa cikin mutane cikin kankanin lokaci. Kafin an ankara, cutar ta ratsa kusan dukkan kasashen duniya.

A yanzu, cutar ta kama mutane 398,107 a fadin duniya. Yayinda 17,454 suka rigamu gidan gaskiya, 103,334 sun samu warkewa daga cutar.

Legit.ng ta kawo muku jerin kasashen nahiyar Afrika da cutar ta bulla da kuma adadin wadanda suka mutu da kuma wadanda suka warke.

Kasashe da cutar ta bulla da adadin wadanda suka kamu a kasar

1. Algeria (230),

2. Angola (3),

3. Benin (6),

4. Burkina Faso (114),

5. Kamaru (76),

6. Cape Verde (1),

7. CAR (4),

8. Chadi (3),

9. Congo (4),

10. Côte d'Ivoire (25),

11. Djibouti (3),

12. DRC (45),

13. Misra (366),

14. Equatorial Guinea (9),

15. Eritrea (1),

16. Eswatini (5),

17. Habasha (12),

18. Gabon (6),

19. Gambiya (2),

20. Ghana (27),

21. Guinea (4),

22. Kenya (16),

23. Laberiya (3),

24. Madagascar (12),

25. Mauritius (36),

26. Mauritania (2),

27. Maroko (134),

28. Mozambique (1),

29. Namibia (4),

30. Nijar (2),

31. Najeriya (42)

32. Ruwanda (19),

33. Senegal (79),

34. Seychelles (7),

35. Somalia (1),

36. Afrika ta kudu (402),

37. Sudan (2),

38. Tanzania (12),

39. Togo (18),

40. Tunisia (75),

41. Uganda (9),

42. Zambia (3),

43. Zimbabwe (2).

KU KARANTA Labari da duminsa: Ma'aikatan Aso Villa 3 sun kamu da cutar Coronavirus

Kasashe (13) da aka mutu (58):

1. Algeria (17),

2. Burkina Faso (4),

3. DRC (2)

4. Misra (19),

5. Gabon (1),

6. Gambiya (1),

7. Ghana (2),

8. Mauritius (2),

9. Maroko (4),

10. Najeriya (1),

11. Sudan (1),

12. Tunisiya (3),

13. Zimbabwe (1)

Kasashe (14) da mutane 184 suka warke:

1. Algeria (65),

2. Burkina Faso (7),

3. Kamaru (2),

4. Côte d'Ivoire (2),

5. DRC (1),

6. Misra (68),

7. Habasha (4),

8. Ghana (1),

9. Maroko (5),

10. Najeriya (2),

11. Senegal (8),

12. Afrika ta kudu (12),

13. Togo (1),

14. Tunisia (1).

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng News

Tags:
Online view pixel