Hare-haren Iran sun jikkata sojojin Amurka da dama a Jordan yayin da rikicin ƙasashen biyu ke ƙara tsananta duk da yarjejeniyar tsagaita wuta da aka cimma a baya.
Hare-haren Iran sun jikkata sojojin Amurka da dama a Jordan yayin da rikicin ƙasashen biyu ke ƙara tsananta duk da yarjejeniyar tsagaita wuta da aka cimma a baya.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar AAC, Omoyele Sowore ya yi alwashin sauya sunayen hanyoyi, ma'aikatu da sauran kadarorin gwamnati da aka sanya wa Bola Tinubu.
Gwamnan jihar Filato, Simon Lalong ya zabtare alawus din masu mukaman siyasa a jihar a yayin da cutar coronavirus ta barke a Najeriya. Lalong ya bayyana hakan n
Darakta Janar din kungiyar gwamnonin Najeriya, Asishana Okauru, a ranar Laraba ya ce ya killace kansa tare da matarsa Ifueko da sauran iyalansa. A wata takardar
Cibiyar kula da cututtuka ta Najeriya (NCDC) ta bayyana cewa an samu karin mutane biyu da ke dauke da cutar coronavirus a Najeriya, yanzu jimlar mutum 46 kenan.
Bala Mohammed, gwamnan jihar Bauchi, ya bukaci jama'ar jiharsa da kada su ji tsoro a kan kebancesa da aka yi sakamakon cutar coronavirus da ya kamu da ita.
Fasinjojin da ke jirgin kamfanin Air Peace wanda ya taso daga Legas a ranar Talata an hana su fita daga jirgin a filin sauka da tashin jiragen sama na Malam Ami
Gwamnatin jahar Kano karkashin jagorancin Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ta bayar da umarnin dakatar da manyan motocin fasinjoji masu zuwa Kano daga jahar Lagas.
Rahoto daga hedikwatar rundunar sojin Najeriya ta tabbatar da cewar wani jami’in soja na kasar ya kamu da cutar coronavirus wacce ke ci gaba da yaduwa a duniya.
Majalisar zartarwa ta jihar Ondo ta amince da nadin yarima Oloyede Adeyeoba, mai shekaru 15, a matsayin Arujale na Okelsi Okeluse a karamar hukumar Ose. Matashi
Shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, Abba Kyari, wanda a ranar Talata, 24 ga watan Maris aka tabbatar da cewa yana dauke da cutar coronavirus ya isa cibiyar
Labarai
Samu kari