Hare-haren Iran sun jikkata sojojin Amurka da dama a Jordan yayin da rikicin ƙasashen biyu ke ƙara tsananta duk da yarjejeniyar tsagaita wuta da aka cimma a baya.
Hare-haren Iran sun jikkata sojojin Amurka da dama a Jordan yayin da rikicin ƙasashen biyu ke ƙara tsananta duk da yarjejeniyar tsagaita wuta da aka cimma a baya.
Ministan Abuja, Nyesom Wike, ya kalubalanci masu sukar ayyukan hanyoyi a garuruwan Abuja, yana mai cewa zai yi murabus idan an tabbatar da bayanansa ba daidai ba ne.
Wasu ‘yan Najeriya sun bayyana tsoronsu da firgici a kan yadda jirgin kamfanin British Airways zai baro filin sauka da tashin jiragen sama na Hearthrow zuwaNaje
Ta tabbata kakakin majalisar dokokin jihar Edi, Frank Okiye, ya zama mutum na farko da ya kamu da cutar Coronavirus a jihar Edo, mataimakin gwamnan jihar, Phili
Ministan Abuja ya ce za a mayar a babbar asibitin Zuba zuwa cibiyar killace mutane duk a matakan da ake dauka na hana yaduwar cutar coronavirus a birnin tarayya
Biyo bayan halartan taron kungiyar gwamnonin Najeriya da na tattalin arziki na kasa, Gwamna Godwin Obaseki ya shiga killace kansa sakamakon haduwa da mutum 2.
Prince Charles babban dan sarauniyar Ingila, Sarauniya Elizabeth II ya kamu da muguwar cutar coronavirus. Prince Charles dai shine yarima mai jira gado a kasar
Yayinda yan Najeriya ke ci gaba da gwagwarmaya da annobar da ake ciki a yanzu, abubuwan bakin ciki na ci gaba da faruwa a fadin kasar, wasu iyalai su 4 sun mutu
Sakamakon gwajin da aka yiwa wasu mazauna Kaduna su uku wadanda aka killace bayan ya bayyana cewar sun je kasashen Ingila da Masar, ya nuna basa dauke da cutar
Za ku ji yadda mu’amalar Abba Kyari ta kasance lokacin da ya ke yawo da COVID-19. Mun kawo jerin aikace-aikace da wuraren da Abba Kyari ya shiga kwanakin baya.
Kungiyar makiyaya Fulani ta Najeriya, Miyetti Allah Kautal Horre ta umurci mambobinta su dakatar da kai shanu kasuwanni a dukkan fadin kasar nan. Kungiyar ta ba
Labarai
Samu kari