Jakadan Najeriya a Majalisar Dinkin Duniya, Ambasada Jimoh Ibrahim, ya ce jita-jitar cewa Bola Tinubu zai fuskanci kama a Amurka karya ce, babu hujjar doka.
Jakadan Najeriya a Majalisar Dinkin Duniya, Ambasada Jimoh Ibrahim, ya ce jita-jitar cewa Bola Tinubu zai fuskanci kama a Amurka karya ce, babu hujjar doka.
Gwamnan jahar Kwara, Abdulrahman Abdulrazak ya bayyana cewa ya sadaukar da albashinsa na watanni 10 domin ganin an dakatar da yaduwar annobar Coronavirus a Naje
A jiya ne mu ka ji Gwamnatin kasar Israila ta dauke Mutanenta rututu daga Najeriya. An dauke mutanen kasar waje 270 a Najeriya bayan barkewar annobar COVID-19.
Mun jawo jerin abin da Buhari ya fadawa wajen jawabin jiya. A ciki Buhari ya hana sauka da tashin jirgin sama a Abuja da Legas tare da hana fita a wasu Jihohi.
Dakarun rundunar Sojin Najeriya dake aikin Operation Hadarin Daji sun ceto mutane 12 daga hannun masu garkuwa da mutane a karamar hukumar Bungudu ta jahar Zamfa
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Alhaji Atiku Abubakar ya jajanta ma gwamnan jahar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai bisa ibtila’in da ya same shin
Mai bawa gwamna shawara na musamman a kan sabuwar kafar yada labarai, Mukhtar Gidado ne ya bayar da wannan sanarwar tukwicin da za a bawa duk wanda ya bayar da
Mun ji cewa Asiwaju Bola Tinubu ya shiga sahun Dangote, BUA, ya ba Najeriya kudin yaki da COVID-19. Bola Tinubu ya bada gudumuwar N200m domin a yaki COVID-19.
A ranar Lahadi, 29 ga watan Maris ne gwamnan jahar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya yi kira ga al’ummar jahar Kano da su dauki azumi a ranar Litinin domin neman
An tafi da Abba Kyari zuwa Legas ne cikin jirgin sama na daukan marasa lafiya duk da cewa kawo yanzu bai fara nuna alamun kamuwa da kwayar cutar ba kamar yadda
Labarai
Samu kari