Jakadan Najeriya a Majalisar Dinkin Duniya, Ambasada Jimoh Ibrahim, ya ce jita-jitar cewa Bola Tinubu zai fuskanci kama a Amurka karya ce, babu hujjar doka.
Jakadan Najeriya a Majalisar Dinkin Duniya, Ambasada Jimoh Ibrahim, ya ce jita-jitar cewa Bola Tinubu zai fuskanci kama a Amurka karya ce, babu hujjar doka.
Hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da kakakin rundunar 'yan sanda na kasa, DCP Frank Mba, ya fitar a Abuja ranar Lahadi. A cewar jawabin, ruundunar 'yan sa
Cibiyoyin gwajin kwayar cutar coronavirus da ke aiki yanzu a Najeriya sune; na cibiyar NCDC da ke Abuja, asibitin kwararru da ke Irrua a jihar Edo, asibitn koya
Sakamakon gwaji da aka yiwa gwamnan jahar Neja, Alhaji Abubakar Sani Bello, ya nuna cewar baya dauke da cutar coronavirus, tuni dama gwamnan ya killace kansa.
Gwamnan jahar Bauchi, Bala Mohammed ya jadadda cewar yana cikin koshin lafiya yayinda aka kebancesa sakamakon kamuwa da ya yi da cutar coronavirus da ya yi.
Kwantrola Janar na hukumar shiga da ficen Najeriya, Muhammad Babandede, ya kamu da cutar Coronavirus. Jaridar Punch ta ruwaito. Kwantrolan wanda ya bayyana haka
Kafin a fara sallar Juma'ar ta jiya, jami'an tsaro da dama da suka hada da sojoji, Civil defence, Yan sanda sun taru a kusa da masallacin Yantaya domin tabbatar
Kakakin Shugaban kasa Buhari ya ce duk da soki-burutsun masu yada labaran karya, ba ya dauke da Coronavirus. Shehu ya bayyana halin lafiyarsa jiya bayan gwaji.
Asiwaju Bola Tinubu ya rokawa Gwamnatin Buhari alfarma a Duniya game da annobar COVID-19. Tinubu ya roki a dakatar da VAT, a kuma kara yawan kudin da ake bugawa
Hukumar takaita yaduwar cututtuka a Najeriya wato NCDC ta sanar da cewa an samu karuwar mutane biyar da suka kamu da cutar Coronavirus (#COVID19) a Najeriya.
Labarai
Samu kari