Gwamnan Bayelsa, Douye Diri, ya bayyana alhininsa kan rasuwar tsohon ministan kimiyya da fasaha, Farfesa Turner Isoun, yana yabawa gudummawarsa ga Najeriya.
Gwamnan Bayelsa, Douye Diri, ya bayyana alhininsa kan rasuwar tsohon ministan kimiyya da fasaha, Farfesa Turner Isoun, yana yabawa gudummawarsa ga Najeriya.
Jakadan Najeriya a Majalisar Dinkin Duniya, Ambasada Jimoh Ibrahim, ya ce jita-jitar cewa Bola Tinubu zai fuskanci kama a Amurka karya ce, babu hujjar doka.
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Ganduje ya kama wasu motoci da suka yi yunkurin shiga Kano. Ciki har da wata babbar mota cike da mutane da ke niyyar shiga Kano.
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jahar Kano, ya nuna rashin gamsuwa da yadda ake tsare iyakokin jahar sabanin yadda ya yi umurni, ya ce direbobi na shiga jahar.
Olu Okeowu sanannen dan kasuwa dan kasuwa ne kuma mai taimakon jama'a. Ya shirya tsaf don taimakon 'yan kasar nan da ke fama da dokokin hana yaduwar muguwar...
Wani dan majalisar wakilai, Shehu Koko, yayi kira ga shugaba Buhari a kan ya bada umarnin dakatar da karban kudin wuta da na ruwa daga 'yan Najeriya na watanni.
Rundunar 'yan sandan jihar Kaduna ta kama mutane 165 da kuma ababen hawa 205 sakamakon karya dokar ta-bacin da aka saka a jihar don hana yaduwar cutar COVID-19.
Rundunar 'yan sandan jihar Imo ta damke wata matar aure mai suna Ada Amuzie. Ana zargin Amuzie da halaka wata karuwa mai suna Happiness wacce ta zarga da...
Da wannan ne tasa gwamnati ta dage a kan lallai ba za’a gudanar da gwajin Coronavirus a Najeriya ba sai an samu ingantattun kayan aikin yin gwajin kamar tadda h
Mun ji cewa Matar Gwamnan Kaduna, Hadiza El-Rufai ba ta kamu da Coronavirus ba. Isma El-Rufai ta bada shawarwari game da yadda jama’a za su gujewa wannan cuta.
A kokarinta na rangwanta ma al’ummar Najeriya bisa mawuyacin halin da suka tsinci kansu a ciki sakamakon barkewar annaobar Coronavirus, gwamnatin Najeriya ta ne
Labarai
Samu kari