Yanzu-yanzu: An samu karin 'yan Najeriya hudu da suka kamu da Covid-19

Yanzu-yanzu: An samu karin 'yan Najeriya hudu da suka kamu da Covid-19

Hukumar kula da yaduwar cutattuka ta Najeriya (NCDC) ta sanar da cewa an samu sabbin mutane hudu masu dauke da kwayar cutar Covid-19 a kasar.

A cewar hukumar ta NCDC an samu mutane uku na jihohin Osun da sai guda daya a Ogun.

Kawo yanzu jimillar mutanen da aka tabbatar suna dauke da kwayar cutar ta Covid-19 a kasar sun kai 135.

Mutane biyu ne kacal suka mutu sakamakon kamuwa da kwayar cutar a kasar.

DUBA WANNAN: Yanzu-yanzu: Fusatattun matasa sun kone ofishin Yan sanda a Katsina (Hotuna)

Ku biyo mu domin samun cikakken rahoton ....

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Tags:
Online view pixel