Gwamnan Bayelsa, Douye Diri, ya bayyana alhininsa kan rasuwar tsohon ministan kimiyya da fasaha, Farfesa Turner Isoun, yana yabawa gudummawarsa ga Najeriya.
Gwamnan Bayelsa, Douye Diri, ya bayyana alhininsa kan rasuwar tsohon ministan kimiyya da fasaha, Farfesa Turner Isoun, yana yabawa gudummawarsa ga Najeriya.
Jakadan Najeriya a Majalisar Dinkin Duniya, Ambasada Jimoh Ibrahim, ya ce jita-jitar cewa Bola Tinubu zai fuskanci kama a Amurka karya ce, babu hujjar doka.
Kasashen Afrika shida na cikin wasu yan tsirarun kasashen duniya da basu samu bullar cutar Coronavirus ba. Kusan kowace kasa ta samu bullar annobar da ta yadu.
Zaratan dakarun rundunar Sojin Najeriya dake aikin Operation Lafiya Dole sun samu nasarar halaka wani babban kwamandan kungiyar ta’addanci na Boko Haram, Abu Us
Gwamnan jahar Borno, Babagana Umara Zulum ya sanar da sanya dokar ta-baci a duk fadin jahar sa’annan ya bayyana musu cewa Coronavirus ya fi karfin ta’addancin B
Wani bidiyon dattijon mutum wanda aka gano mahaifin wata yarinya ce da aka killace a cibiyar killace cutuka masu yaduwa ya mamaye yanar gizo. An ga dattijon...
Wani almajiri ya halaka bayan ruwa ya tafi dashi a yayin da yake boyewa gwamnatin jihar Kaduna da ta bada umarnin kwashe almajirai daga jihar a matsayin hanyar.
Sa'o'i kadan bayan an tabbatar da cewa bata dauke da cutar coronavirus kuma an sallame ta daga asibiti, Oluwaseun Ayodeji Osowobo a ranar Litinin ta bayyana yad
A ranar Talata, Gwamnatin jihar Spain ta sanar da mutuwar mutane 849 cikin sa'o'i 24 sakamakon cutar Coronavirus. A yanzu jimillar mutane 8,189 ne suka mutu a f
Kwamishanan kiwon lafiyan jihar Kaduna, Dakta Amina Baloni, ta tabbatar da cewa lallai mutane biyun da suka kamu da cutar Coronavirus a Kaduna wadanda suka hadu
Gwamnan jahar Ebonyi, David Umahi, a jiya Litinin, 30 ga watan Maris, ya umurci jami’an tsaro da su bindige duk wanda ya dawo jahar sannan ya yi kokarin guduwa.
Labarai
Samu kari