Amurka ta sauya dokar bizar dalibai, baki da 'yan jarida, inda ta kayyade zaman su zuwa iyakar shekaru hudu tare da sabbin sharuddan tsawaita zama.
Amurka ta sauya dokar bizar dalibai, baki da 'yan jarida, inda ta kayyade zaman su zuwa iyakar shekaru hudu tare da sabbin sharuddan tsawaita zama.
Jakadan Najeriya a Majalisar Dinkin Duniya, Ambasada Jimoh Ibrahim, ya ce jita-jitar cewa Bola Tinubu zai fuskanci kama a Amurka karya ce, babu hujjar doka.
Hukumar daidaita farashin wutar lantarki ta kasa (NERC) ta ce ta dakatar da karin kudin wutar lantarki wanda ta tsara zai fara aiki a ranar 1 ga watan Afirilu.
Najeriya ta rasa wani babban likitanta a kasar waje, Alfa Saadu, wanda ya kasance a Ingila yana kula da mutanen da suka kamu da cutar COCID-19 wto coronavirus.
Femi Adesina, mai magana da yawun shugaban kasa, ya ce dokar za ta fara aiki ne daga ranar 30 ga watan Maris din 2020. A takardar da Falana ya fitar, ya ce a ya
Gwamnatin jihar Kaduna ta kwashe yara almajirai 20,000 daga jihar zuwa jihohinsu na asali. Kwamishanar harkokin mutane da jin dadin al’umma, Hajiya Hafsat Baba
Hukumar takaita yaduwar cututtuka a Najeriya NCDC ta sanar da cewa an samu karuwar mutane hudu da suka kamu da cutar Coronavirus (#COVID19) a Najeriya yau.
Rundunar sojojin Najeriya ta sauya manyan kwamandojinta, ta nada Faruk Yahaya a matsayin sabon kwamandan Operation Lafiya Dole, da ke yaki da ta’addanci a arewa
Gwamnatin tarayya ta ce kyautatawar da za ta yi da yi wa 'yan Najeriya sakamakon halin da kasar nan ke ciki na barkewar cutar coronavirus za ta kai ga 'yan kasa
Dukkan mambobin majalisar wakilin tarayya sun yarje da bada gudunmuwar albashinsu na watanni biyu domin kawo karshen annobar cutar Coronavirus a Najeriya.
Rahotanni sun kawo cewa an sake samun wani dake dauke da cutar Coronavirus a jahar Bauchi. Mataimakin gwamnan jahar, Sanata Baba Tela ne ya bayyana hakan a yau.
Labarai
Samu kari