Iyalan Mary Habila sun bukaci Sufeto Janar na 'Yan Sanda ya sa a ba su gawar diyarsu domin jana'iza, sun ki amincewa da gwajin gawa saboda dalilan addini da al'ada.
Iyalan Mary Habila sun bukaci Sufeto Janar na 'Yan Sanda ya sa a ba su gawar diyarsu domin jana'iza, sun ki amincewa da gwajin gawa saboda dalilan addini da al'ada.
Majalisar dattawa ta kasa ta amince a hana mutane talla da yin wa'azi a cikin motocin haya a Najeriya. Za a rika cin tarar duk wanda ya yi haka N50,000.
Gwamnatin Jahar kano na gudanar da bincike a kan wasu mutane 25 da ake zargin suna dauke da cutar coronavirus a jahar, sakamakon mutum 22 ya fito saura na 3.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Alhamis 2 ga watan Afrilun 2020 ya gana da mambobin kwamitin kar ta kwana na shugaban kasa a kan yaki da annobar covid-19
A sanarwar da ta fiito daga ofishin ministan harkokin cikin gida na Saudiyya, gwamnatin kasar za yi wasu muhimman ma'aikata da 'yan kasuwa uzuri domin bawa jama
Cibiyar takaita yaduwar cututtuka a Najeriya NCDC ta saki jerin lambobin jiha-jiha da mutum zai iya kira idan ya bukaci magana ko gwaji. Cibiyar ta jaddada cewa
Binciken da muka gudanar kawo yanzu ya nuna cewa wanda ake zargin ya dade yana rikici da mutane kan mallakin wata fili kuma yana jin haushin duk wadanda ba su g
Mista Tedros Adhanom Ghebreyesus, ya yi kira ga gwamnatoci da su bai wa talakawa abinci domin rage kunar zuciya da suke ciki sakamakon hana su fita daga gida.
Gwamnatin jihar Cross River ta tuhumci jami’an hukumar yan sandan Najeriya da laifin yiwa yunkurin da gwamnatin jihar keyi na hana cutar Coronavirus shiga jihar
Jam’iyyar APC reshen mazabar Kumo ta gabas a karamar Akko ta jahar Gombe ya sanar da fatattakar dan majalisa mai wakiltar Akko a majalisar wakilan Najeriya, Usm
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Mukhtar ya yi wannan dogon tafiya ne a cikin wata budaddiyar motar daukan kaya. Amma babban likitan asibitin, Dakta Hussaina Adamu t
Labarai
Samu kari